MAZA SUNA SUKA TARA
*MAZA SUNA SUKA TARA*
✍๐ป✍๐ป✍๐ป✍๐ป✍๐ป✍๐ป✍๐ป✍๐ป✍๐ป✍๐ป
★Wani namijin abinda kesa bazai'iya gamsarda iyalinsa saboda yanada rauni adukkan gabobin jikiesa matsalarda masana kekiranta
ุงูุถุนู ุงูุฌูุณู ุงูู
ุฎู.
Irin wannan namiji bazai'iya gamsarda iyali b.
★Wani namijin yanadasha'awar amma duk dahaka yakasa gamsarda iyali sbd rashin cikken dadin dayake rasawa watakil daga matar kokuma daga yanayin rashin sukuni atsakaninsu kamar rashin so ko tsafta ko rashin kulawa ko tanadin gurinda yakamata.
Irin wannan matsalar masana kecewa
ุงูุถุนู ุงููุฐุฉ ุงูุฌูุณูุฉ
Zata'iya yuyuwama yanada illar sanyi ko makamatansu kamar ciwon suga dakehana kuzari.
◆Wani namiji adalilin ciwon kashin baya na'iya jawomasa rashin kuzarinda zai gamsarda iyali irin wannan matsalar masana kecewa
ุงูุตุนู ุงูุฌูุณู ุงููุฎุงุนู
★Wani namijin kuma matsalar akan rashin mikewar gaba ce irin wannan matsala ake kirada
ุถุนู ุฃุนุถุงุก ุงูุชูุงุณููุฉ
◆Wani namijin kuma sam rashin inzali yake fama da'ita duk yanda zaikusanci iyali bazaikawoba kuma sam ruwan maniyinsa kadan ne irin wannan matsala akecewa
ุงูุถุนู ุงูุฌูุณู ุงููุทูู
✍๐ปdan uwa kafara sanin matsalarka kafin kadauki matakin gyara kanka
lafiyaka itace jarinka ,yikokarin rayuwa da'iyalinka cikin nishadi da aminci domin akiraka da *JARUMIN MAZA*
ALLAH yaimana jagora amin,
Zakujimu dasauran bayanan akaro nagaba.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☏08080678100
Comments
Post a Comment