SIRRI GA MATA SUKADAI
*MATA KUSAN KANKU*
Barkanku dawarhaka
Dafatan kowa yana cikin koshin lfy
*mafiyawan mata nason duk abinda sukayi akula dasu ko nayabo ko nakuskure ,baduk macekeson wandake watsi da lamarinta b.
*Ba burgewa bane bata lbrin yanda karayu da wata abaya hakan baya karamata komai sai kishi ko damuwa.
*namiji nakamuwa dasha'awar duk matar da taburgeshi atake itakuma mace sha'awarta bata motsawa sai ga wanda take kauna,
*Abubuwa uku mata sunfi lura dasu ajikin maza
Hakoranka
Wuyanka
Gashinka
Wasu kuma nahadawa da 🤐
*sau dayawa asadda ka sumbaci hannunta tafi samun sukuni fiyeda bakinta.
*dayawa mata sunfi kamuwa da namiji mai fasahar zance sukuma maza sunfi kamuwa da mace mai karancin zance bamai yawan surutu kamar wacce takone a kwakwalwa b
*mafiyawan mata suntsani mashayin taba
*asadda namiji yafiye bawa masoyiyarsa tarihin rayuwarsa tafi dada samun natsuwa dashi
*mafiyawan mata suntsani namiji mai bincikamusu jaka
*mafiyawan mata basa natsuwa da namijinda baya cika alkawari mafiyawan mata narayuwa da'irin wannan namiji abisa larura
*duk namijin da bayadaukar zancen mace da muhimmanci karyaci shine mamallakin zuciyarta
*mafiyawan mazandake nuna sunfi kowa iyawa basa burge mata
*inkanaso taji dadin hira dakai kadan dinga kawo mata gulma😏😏
*mafiyawan mazajen da ke shanya matansu akullum wai saidai ita tajiraka tohm can tamatsemaka
*ahir karkanuna kayanta ko gashinta ko dukkan halittarta akwai abinda baya burgeka
*mace tanaso kanuna hakika akwai abinda ke burgeka atare da'ita
*asadda kake waya da'ita tasani katsaya kana mgn dawasu agefenka
* sau daya tak! Mace take yafewa masoyi laifi inkuma kasake maimaitawa to takyalene amma bawai tayafe b.
*dan'uwa kazama mai zolayarta da barkwanci
*karka nunamata bata fahimtarka dan'uwa
* asadda tafara yimaka yanga asannan tafara kaunarka
*kar kazama tamkar kai halicceta kadinga bata umarni kamar ubanta
*budemata kofar mota ko kofar gda nakaramata kaunark
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
08080678100
*DANDALIN MATA GROUP WTHSP*
Comments
Post a Comment