YADDA ZAKI MAGANCE KUMBURIN NONO
*HANYOYIN MAGANCE MATSALAR KUMBURIN NONO*
Breast tumors
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
★Ana amfanida *zaitulkattan* da man habbatussauda ashafa a brest safe da yamma kumburin zai baje hasalima wannan hadin yanawarkarda kumburi ako'ina yake ajikin dan'adam.
★Kuma zaki'iya samun garin *kattan* kihada dazuma kikwaba kishafawa brest da daddare dasafe kiwanke kumburin zaisauka insha allahu.
★Haka kuma zaki'iya kwaba garin hulba da ruwan dumi kisha kafin kikwanta bacci dasafe kiwanke.
*ALLAH YAKARAMANA LAFIYA DA DAWADATA AMIN*
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICIN CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment