MANYAN ALAMOMINDA KENUNA AKWAI MATSALA AJIKINK
*ALAMOMI DA MUTUM ZAIGANE AKWAI MATSALA AJIKINSA*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
➡Damuwa dakuncin zuciya wani lokacin ma kuka yabiyo baya.
➡Rashin sha'awar komai arayuwa
➡Rashin sha'awar duk wani aiki nacigaba.
➡Yawan mantuwa ko tinani maikyau.
➡yawan kasala da toshewar basira
➡Tinanin cewa wata matsala ko musiba ko wani abu marar dadi zaisameka/ki
➡Mutum yadinga jin gwarama yamutu yahuta
➡Rashin bacci makyau akodayaushe
➡yawan ramewa batareda wata cuta ba.
➡Tsayawar jinin al'ada kokuma jinin yaki daukewa wasu maxan kuma sukasa jima'i kwata kwata.
➡kamuwa dawata cuta kuma aje asibiti aita shan magani ba waraka
➡Jin tsoron hulda da jama'a kofita aiki ko kasuwa
➡waswasi ako dayaushe
➡Rashin jindadin komai arayuwa yazama ba'abinda ke burge mutum
➡Almubazzaranci dakudi acikin abubuwa maras amfani.
➡Rashin sha'awa ko rashin son jima'i
➡Rashin son wanka ko sha'awar zama da kazanta
➡Rashin son aske gashin al'aura dana hammata
➡Rashin natsuwa acikin sallah tareda kin sallar jam'i dasauri acikin salla
➡Gaba da hukuncin allah tare da miyagun tinani akan ubangji
➡mafarkin fadowa daga sama zuwa kasa
➡Rashin yadda dakowa adunia
➡yawan mafarkin asibiti
➡Rashin burge juna tsakanin ma'aurata danatsanar juna akodayaushe
➡Yawan faduwar gaba akodayaushe.
📚Duk way'annan matsaloli sukan iyazama adalilin sihiri ko adalin jinnu ko adalilin hasada ko adalilin QAREEN dake tare dakai akodayaushe hanya mafi sauki kanemi masana kaimusu bayani su doraka a magani ko anememu ta lambar wayarmu.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment