BAZAKI'IYA RABA NAMIJI DA WAY'ANNAN DABI'UNBA
*BAZAKI IYA RABA NAMIJI DA WAY'ANNAN DABI'UNBA*
πππππππππππ
Kisawa kanki lumana sai zuciyarki tasami natsuwa hankalinki yakwanta amma mafiyawan maza wannan dabi'a tun fil'azal haka suke
πKowane namiji yana boyewa matarsa cewa bawata dake burgeshi amma ahakika dawahala zuciyarsa tazauna da son mace daya dole akwai masu burgeshi bayanke kuma duk yadda zakiyi bazakirabashi da kawazucin wasu matanba wasu mazan.
πDawahala namiji yaso mace 100% anfi samun haka a mata kikwanada saninhaka.
πMafi yawan maza soyayya batahanasu gudanar da harkokinsu hasalima namiji yafi fifita harkokinsa na kudi akan mace kokuma aikinsa na office.
πSaudayawa namiji yafi kaunar kada mace tadameshi da surutu yafikaunar takyaleshi shikadai, itakuma mace akullum tafison tanakusada abinda takeso.
πMafiyawa kwalliya kejan hankalin mazaje amma sukuma mata kalamai masu dadi ke jan hankalinsu.
π Mafi yawan abinda namiji yafidamuwa dashi a soyayya shine Jima'i matukar mace tamallaki namiji wajen jima'i to tagama mallakarsa da sinadarandayafiso.
shiyasa wannan cibiya tamu takware wajen hadawa y'an uwa sinadaranda zasu karawa mata armashi da kwarjini.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment