AMFANIN SHAYIN MINANNAS
*AMFANIN SHAYIN MINANNAS*
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
Da turanci anakiran wannan ciyawa da suna *MYRTUS*
da larabci kuma anakiranta da suna *آس*
dahausa kuma anakiranta da suna *MINANNAS*
*AMFANINTA GA LAFIYA*
▪Yana magance ciwon baya da ciwon gabobi.
▪Yana magance kowane nau'in kumburi dakejikin dan'adam.
▪Tana wanke mahaifa tare da samarda sinadarai dazasu taimaka asami daukar ciki dawuri.
▪Yanahana zubargashi dakarawa gashi tsayi
▪Tana magance duk wani nau'i na sanyi.
▪Yanagyara fata dakashe kurajen jiki
▪Yana daidaita al'ada dawanke mahaifa.
▪Yana magance ciwon athma.
▪yana kashe kurajen mahaifa musamman idan akahadashi dasauran sinadarai.
▪yana hana warin jiki dayawan gumi.
▪Yana taimakawa wajen samun ingantaccen bacci ga way'anda basa samun bacci.
▪Yanakarawa baki lfy da kashe amosani dasa baki qamshi.
▪Mata yana karamusu ni'ima da matsi idan sun tafasa ruwansa sunadauke dashi mazakuwa yana karamusu maniyyi.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment