YADDA ZAKI FAHIMCI NAMIJI NA KAUNARKI

*MANYAN ALAMOMIN DA MACE ZATA GANE NAMIJI BAYA KAUNARTA* Nasan dayawa wannan lecture zata amfani wasu Tahakane zaki'iya tantance masoyink nahaki Dankitsira da rayuwarki kidena wahalardakanki abanza 1* rashin samun damar dazaiganki ko zama dan tattaunawa dake ko dena kiranki wannan alamace amafiyawan mazaje hakika aduk sadda namiji yagoge sonki azuciyarsa zairasa dama kosamun lokacin ganinki ko hira dake Domin adabi'ar namiji indai yanakaunar abu to yafiye naci akansa. 2* dena kiranki dasunaye masu dadi tare da tsaurara kalamai da furtamiki maganganu kaitsaye kamar yana mgn da namiji dan'uwansa tabbas masana sunce alamace ta namiji yashare sonki in namiji nakaunarki zaigyara mura dan mgn kanadake cikin laushi da lumana 3* haka kuma wani namijin idan yafara kosawa dagajiya dake to takan kawayenki kannenki day'an uwanki zaifara zainisanta kansa dasu yayanke alakarsa dasu to daganan zaidawo gareki kema Amma idan namiji nakaunarki to ko akuyar gdanku burgeshi take 4.nisantaki da nasarorinsa daduk wani sirri nasa indai namiji nakaunarki to duk wani sirri nasa nahannunki dakunnenki musamman idan sirrin na'alherine Ammadaga ranarda yasaki a silent to kindenajin komai 5*inyanakaunarki fuskarsa da idanunsa nakanki kamar yana kallon tv idan kuma yadena yayinki bazaki dinga daukar hankalinsa b danhaka kikulada wannan 6*zamadake tahanyar yimiki barkwanci jiki da bakinsa idan yagaji dake murmushinsama saikinyidagaske b4 kigani 7*asadda yagaji dake akalamanki zaidinga mummunar fassara kadan yakejira yakamaki da laifi ba'uziri alokacinnda yagajidake 8*bazaidamu dawata nasararki kokuma dankinsami cigaba b hasalima yanarage kishinki 9* asadda kikaga yafi damuwa dasha'anin abokansa akanki tohm kiytakanki 10* nisanta kyautarsa gareki tausayi da'agazawa rauninki y'ar uwa kiyawaita addu'a kawai amma u're sorryπŸ‘πŸ» Anan zamu tsaya lecture tagaba zamu bankado wasu alamu na mayaudaran maza Akalamansa idonsa tsayuwarsa kyautarsa Duk zakuji yanda dazarar yafara mgn zaki fahimci wannan mayaudarine kawai Siffofine boyayyu da koshi mayadaurin baisansu b. *DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA* 08080678100 زيΨͺ Ψ§Ω„ΩˆΨ― *ZAITUL WUDDI* *********************************** sinadarine na magance duk wata matsalar rashin jittuwa atsakanin ma'aurata. *zai saukarmiki da ni'ima atake, *zai baki mamakinda bakitaba ganiba arayuwarki. *zaikawarmiki dagirmankan mai gdanki, *zaihanashi samun sukunin kula wasu mata* Zaidauke masa hankali daga matan banza. *dolensa zaidinga nemanki akai akai *dolensa yasaki jiki dake *dolensa yanuna gamsuwarsadake. *dolensa yafifitaki *dole idan kikace a'a yararrasheki. Bukatunki zasubiya komai naki zaitafi daidai domin yanxu kinwuce wulakanci ko raini, Kawai yi insert da *ZAIULWUDDI* minti 30 b4 sex kiga ikon ubangji. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* 08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

DOMIN SAMUN FARINJINI

GAMSARDA MIJINKI TAHANYAR JIMA'I