*YADDA ZAKIYI BANKWANA DA CIWON MARA DA SAURAN MATSALOLIN AL'ADA DARASHIN DAUKAR CIKI KO YAWAN BARI* ššššššššššš ◆ *Y'AY'AN HULBA* atafasa tare da lipton da zuma adinga sha sau 2 alokacin al'ada yanataimakawa wajen dauke zafin mara kuma yanahana karnin gaa yana wanke mahaifa. ◆ *MARAMIYYA* ganyene da za'a'iya tafasawa a tea yana saukar da jini gaway'anda sukadena yi yana kawarda ciwon mara yanataimakawa sosai asami juna biyu anashan kofi 2 arana. ◆ *ZA'ATIR* yana gaggaguta kawarda ciwon mara kwata kwata. ◆ *SHAYIN NA'ANA'A* nataimakawa matuka wajen rage radadin ciwon mara. ◆ *BARDAQUSH* shansa atea namangance matsalolin al'ada yana wanke mahaifa daga dukkan matsala musamman idan akahada *KHUZAMA* suna magance sanyin mahaifa zafin mahaifa yawan bari da kurajen mahaifa. *DAGA MATSALOLIN MAGAURATA GROUP* ☎ 08080678100
*YADDA ZAKIYI BANKWANA DA CIWON MARA DA SAURAN MATSALOLIN AL'ADA DARASHIN DAUKAR CIKI KO YAWAN BARI* 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 ◆ *Y'AY'AN HULBA* atafasa tare da lipton da zuma adinga sha sau 2 alokacin al'ada yanataimakawa wajen dauke zafin mara kuma yanahana karnin gaa yana wanke mahaifa. ◆ *MARAMIYYA* ganyene da za'a'iya tafasawa a tea yana saukar da jini gaway'anda sukadena yi yana kawarda ciwon mara yanataimakawa sosai asami juna biyu anashan kofi 2 arana. ◆ *ZA'ATIR* yana gaggaguta kawarda ciwon mara kwata kwata. ◆ *SHAYIN NA'ANA'A* nataimakawa matuka wajen rage radadin ciwon mara. ◆ *BARDAQUSH* shansa atea namangance matsalolin al'ada yana wanke mahaifa daga dukkan matsala musamman idan akahada *KHUZAMA* suna magance sanyin mahaifa zafin mahaifa yawan bari da kurajen mahaifa. *DAGA MATSALOLIN MAGAURATA G...