*NONON AKUYA DA AMFANINSA GA LAFIYA* 🖍Yanataimakawa kananan yara wajen samun saukin fitowar hakora 🖍yana hana yaduwar cuta ajiki 🖍Yana kona ulcer 🖍Yana kona kitse musamman na tumbi 🖍Shansa yanahana kamuwa da ciwon zuciya 🖍Bincike yatabbatar zaki'iya dinga bawa jaririnki nonon akuya domin acikinsa duk sinadaranda jinjiri ke bukata 🖍Idan kina famada matsalar rama kinsha magani kala kala abu yagagara to kidingatshan nonon akuya hadeda busasshen *TEEN* zaksha mamaki cikin sati biyu kacal *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*NONON AKUYA DA AMFANINSA GA LAFIYA*
🖍Yanataimakawa kananan yara wajen samun saukin fitowar hakora
🖍yana hana yaduwar cuta ajiki
🖍Yana kona ulcer
🖍Yana kona kitse musamman na tumbi
🖍Shansa yanahana kamuwa da ciwon zuciya
🖍Bincike yatabbatar zaki'iya dinga bawa jaririnki nonon akuya domin acikinsa duk sinadaranda jinjiri ke bukata
🖍Idan kina famada matsalar rama kinsha magani kala kala abu yagagara to kidingatshan nonon akuya hadeda busasshen *TEEN* zaksha mamaki cikin sati biyu kacal
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment