*ABUBUWANDA KE JAWOWA ZUCIYA MATSALA* ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ◆Debe kauna ga wani abu damutum yakeso yasamu ko debe kauna ga rayuwa. ◆Dogon buri da kwallafa rai. ◆Cika zuciyada damuwa ko yawaita bakinciki. ◆Dorawa zuciya aikinda yafi karfinta badare badare ba rana. ◆Shan guba ko wani dafi ko taba. ◆Zaman hutu kawai bawani motsa jiki. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 *ALAMOMIN RASHIN HAIHUWA GA MASU ALJANU KO GA WAY'ANDA AKAYIWA SIHIRI DAN KAR SUHAIHU* ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ◆Mafarkin macizai da kunamu ◆Yawan miyagun mafarkai aduk sadda ciki yashiga. ◆Yawan tari maitsanani musamman alokacin al'ada. ◆Matsanancin ciwonciki marar dalili. ◆Ciwon baya har'izuwa cikin kwankwaso. ◆Yawan zubarjini ba misali asadda kike da juna 2. ◆Yawan bari batare da wasu alamomin cuta da likitoci zasu ganowa ba. ◆Mutuwar jinjiri aciki. ◆Mugun mafarki dazaisa atashi da ciwon mara. ◆Mutuwar kwayoyin halittar matar tayadda sam ma baxata'iya daukar ciki ba. ◆Yawan zubowar rowa daga mahaifa wanda ke'iya haifarda infection. ◆Bushewar gaba. ◆Son kadaici darashin jima'i ◆Gudun jima'i akoda yaushe. ◆Rikicewar al'ada tahanyar rashindaukewar jini. ◆yawan jin motsi a mahaifa. ◆Yawan jin ciwo daga wannan gaba zuwa wata. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*ABUBUWANDA KE JAWOWA ZUCIYA MATSALA*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
◆Debe kauna ga wani abu damutum yakeso yasamu ko debe kauna ga rayuwa.
◆Dogon buri da kwallafa rai.
◆Cika zuciyada damuwa ko yawaita bakinciki.
◆Dorawa zuciya aikinda yafi karfinta badare badare ba rana.
◆Shan guba ko wani dafi ko taba.
◆Zaman hutu kawai bawani motsa jiki.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
*ALAMOMIN RASHIN HAIHUWA GA MASU ALJANU KO GA WAY'ANDA AKAYIWA SIHIRI DAN KAR SUHAIHU*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
◆Mafarkin macizai da kunamu
◆Yawan miyagun mafarkai aduk sadda ciki yashiga.
◆Yawan tari maitsanani musamman alokacin al'ada.
◆Matsanancin ciwonciki marar dalili.
◆Ciwon baya har'izuwa cikin kwankwaso.
◆Yawan zubarjini ba misali asadda kike da juna 2.
◆Yawan bari batare da wasu alamomin cuta da likitoci zasu ganowa ba.
◆Mutuwar jinjiri aciki.
◆Mugun mafarki dazaisa atashi da ciwon mara.
◆Mutuwar kwayoyin halittar matar tayadda sam ma baxata'iya daukar ciki ba.
◆Yawan zubowar rowa daga mahaifa wanda ke'iya haifarda infection.
◆Bushewar gaba.
◆Son kadaici darashin jima'i
◆Gudun jima'i akoda yaushe.
◆Rikicewar al'ada tahanyar rashindaukewar jini.
◆yawan jin motsi a mahaifa.
◆Yawan jin ciwo daga wannan gaba zuwa wata.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment