ALAMOMIN SIHIRIN HANA AURE
*ALAMOMIN SIHIRIN HANA AURE*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
Kadan daga alamomin da mutum zaigane anyimasa sihirinda zaihanashi aure:
🖍tari lokaci zuwa lokaci batare da samun sauki b kodakuwa anashan magani.
🖍jin matsanancin kunci arai musamman daga la'asar zuwa dare.
🖍jin haushin duk wanda kuka fara maganar aure dashi.
🖍Rashin ganin kyawun duk wanda ke da burin aurenk tare da ganin matsala ko aibinsa.
🖍Rashin sha'awar auren kwata kwata.
🖍ciwon ciki
🖍ciwon baya
🖍yawan tinani
🖍damuwa alokacin bacci.
*HANYOYIN SAMUN WARAKA*
★Kiyaye salloli acikin lokaci.
★Kauracewa sauraron wake wake.
★Alwala kafin bacci tare da yin addu'oin shafawa jiki.
★Sauraron ayatulkursy awaya koda sau uku a rana
★Alizimci karanta way'annan surorin kafin akwanta bacci:
→yusif
→Ibrahim
⇨mumtahanati
⇨Arrahman
→alamnashrah
⇨anakaranta arrahman acikin zuma adingashan cokali 4 arana
⇨Anakaranta arrahman da ayoyin karshe na suratulhashri da'ayoyin warware sihiri sau 7 atofa aruwa asha rabi ashafe dukkan jikitda rabi
⇨Ayawaita maimaita لاإله الاالله وحده لاشريك له له الملك وله الحمد وهو علي كل شي قدير
Sau 100 arana.
ALLAH YAKAREMU DAGA SHARRIN MIYAGUN BAYI.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
*YADDA ZAKI AMFANA DA SHAYIN SHAMMAR*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
📝mafi kyau ai amfani da wannan shayi da sassafe kamar yanda likitoci suka tabbatar cewa yana magance:
✘Karancin jini
✘Ciwon marakomai tsananinsa
✘Wanke majina
✘kara sha'awa ga maza da mata
✘Launin fata na'asali
✘Masu shayarwa zaitaimakesu
✘yana hana tashin xuciya
✘yana tsaida tari da mura
✘yana hana warin baki
✘Yana daidaita al'ada
📝kukasan ce da
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
dansamun fa'ida akodayaushe
☎08080678100
*IDAN UBANGIJI YAHADAKI DA MIJI MAITAURINKAI DAWUYAR SHA'ANI*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
★Kada ki lizimtawa kanki jagorantar tsara abubuwan gida saki damar ahannunsa shiyatsara abinda yaga yafi dacewa.
★Bari saurin yanke hukunci bashi damar fadar nasa ra'ayin
★Ba'a warkarda irin matsalar mazajennanda daukar mataki ko fishi ko juya baya.
★Kaisu kara bashine mafita ba.
★Sa'insa dasu bazaizama silar sauya halinsu ba.
★Kilizimtawa tattaunawa dashin akan duk abinda yataso.
★Kisauya daga dabi'ar gardama ko yawan jayya ko saurin fishi.
★duk tsawar da hadari zaiyi baya'iya fito da ciyawa ruwane kadai ke fitar da tsirrai danhaka takun saka ba mafita bane.
*MENENE WAFITA*????
📝zamu hadu a lecture ta gaba dan sanin yanda zaki tausasa zuciyar hatta makiyinki ballantana mijinki.
📝kada amanta tirara gda da tiraren *ZAWALUL'UKUS*yana kawo lumana dakwanciyar hankali dafahimtar juna atsakanin mazauna gdan,duk wata matsala ko rigima ko kiyayya darashin jindadin xama darashin gane kan juna dayake faruwa matukar za'adinga tirarashi agda dayardar ubngji za'asami kulawa da fahimtar juna atsakanin ma'aurata ko jama'ar gda.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment