WARAKA DAGA CIWON MARA
*CIWON MARA KO CIWON CIKI*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki
a lokacin al’ada ko jinin yari kayi mata wasa
⇨ zuma cokali 5
⇨ man tafarnuwa cokali 2
in an hada sai ta rika sha cokali 1 DA safe 1 da yamma.
*MATAR DA JINI YAKI DAUKE MATA*
ta rika shan man tafarnuwa rabin karamin cokali Sau 4 a rana.
MATAR DA TAKE DA KURAJE
a gabanta ko take jin kaikayi
a samu man tafarnuwa cikin karamin cokali sai ta matsa lemon tsami daya a cikin sannan ta rinka dan gwala da auguga tana shafawa a gabanta kwana 5 zata warke Insha ALLAH
*TSARABA GA MASU JUNA BIYU*
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
afarkon shigar ciki zuwa wata uku ga sinadaran dayakamata kiy amfani dasu dan kawarda laulayi dasauran matsaloli:
◆Kidinga shan shayin shufan
◆Ko shayin hundabaa'a
◆Koshayin babunaj
◆Koshayin na'ana'a
◆Koshayin totilbarry
◆Koshayin citta
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
idan ciki yakai wata 7 to nemi way'annan dan samun saukin haihuwa tayadda zaki haihu dakanki
◆Shayin yansun
◆Shayin kammun
◆Shayin hulba
◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆
*ABUBUWAN DA SUKE HANA DAUKAN CIKI*
(1) idan al aurar namiji yacika kankanta wani lokacin yanahana samun ciki.
(2) idan yanayin al,aurar namiji yacanza ta yadda maniyi bayafutowa sai dakyar yanahana samun ciki.
(3)damuwa mai tsanani ko rashin kxanciyar hankali ga mace yana hanata samun ciki
(4)idan mace tana yawan yin kaho yana hanata daukan ciki.
(5) idan akarasa dalilin rashin samun ciki sai ashuka dawa ko GER0 sai a umarci mace tarika yin fitsari akan wannan shuka idan shukar tafito to zata iya samun haihuwa inkuma batafitoba to sai addu,a. (wallahu a,alam)
(6) asamu kofi azuba ruwa acikinsa sannan azuba maniyin namiji acikin ruwan idan maniyin yataso saman ruwan to maniyin ba mai haihuwa bane sai anemi magani. wallahu a,alam
Comments
Post a Comment