*ALAMOMIN CUTAR SANYI (INFECTION)* ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100 HANA JIN SHA'AWA GA MAZA DA MATA:- sanyi yana hana jin sha'awa ga maza da mata *KAIKAYI IN ANYI WANKA BA DALILI* sanyi yana sanya jin kaikai in an fito wanka *KAIKAYIN GABA* :mace ko namiji suji gabansu yana kaikayi,farkon kamuwa da cutar kadan kadan kaikayin zai ringa yiwa mutum wani har yakan jure ba sai ya sosa ba sai lokaci lokaci.idan har ba'a damu ba anyi magani kaikayin yana iya hauhawa yana karuwa kullum idan ya yi tsanani ko agaban waye sai mutum ya sosa zaiji dadi,idan mutum bau maganceshi ba yana karuwa har zai zamo idan mutum yana tsananin sosar fatar wajen tana kwalewa wajen yayita azabar zafi da zogi. *KURAJEN GABA* :ko namiji ko mace gabanshi zaiyi kuraje kanana zasu feso masu kaikayi namiji sukan fito masa adaidai wajen yankansa idan ya tsananta ba a magance ba duk inda yake sai ya sosa. Mace kuma yakan feso mata aciki ciki wata yakan fara daga labban gabanta idan ya tsananta ya ringa tafiya har ciki ya feso. *MANYAN KURAJE A HQ* wanda su basu fiye fitowa da yawa ba dayane yakan fito a cikin hq ko biyu suna da dan girma dai dai misali suma infection ne. Dole se an maganceshi. *FITAR RUWA* ;Mace takan fitar da ruwa me kamar koko da farki ba karni sai bashi bashi idan ba a magance ba ruwan yakan fara sawaya zuwa kowanne yanayi.misali Ruwan madara ko koko me ruwa ruwa daga baya ya kan fara kauri kauri yana zuba lokaci lokaci idan akabarshi yakan fara fitar da karni karni idan karnin ya tsananta yana zama wari daga wari ya kan zama doyi sosai idan har ba a maganceshi ba zai ringa zuba baya tsayawa *FITAR WANI ABU ME KAMAR DANYAN AWARA A GABAN MACE* ;Shima infection ne me kaikayi sosai abin yana zubowa ko a dunkul dunkule ko awargaje shiba ruwa ba har wani tauri tauri ke garesa wanda idan ba a maganceshi ba yana illarwa wani infection din har yakan tabawa mace mahaifarta *DAUKEWAR SHA'AWA* ;sanyi yakan haddasawa mace ko namiji daukewar sha'awa mutum ya zamo bayajin sha'awar yin auratayya ko kadan idan sanyi ya yi wani sai ya shekara baiji shaawa ba idan namijine mace saita fara tunanin matan banza yakebi idan mace ce namiji sai ya fara tunsnin wulakancine bata damu dashi idan har basu farga sungane cutar dake damunsu ba kenan. *BUSHEWAR GABA KO DAUKEWAR NI'IMA* :Mace zata ringajinta abushe gandar koda anzo auratayya miji yaG shigeta abushe zatajita, koda tana yan magungunan mata ba lallai suyimata amfani ba idan bata magance cutar ba. *KUMBURIN GABAN MACE KO DADEWA* ;Wani infection din yanaY kumbura gaban mace musamman bayan gama saduwa ko wajen ya sale koda ruwa tasa sai taji kamar ta zubawa ciwo barkono don azaba tsabar bushewar wajence take sakawa hakan ta faru duk asakamakon infection dole se an maganceshi an samu lafiya sannan komai zai tafi dai dai. *JIN KAIKAYIN JIKI KO MOTSI ACIKI* ;shima sanyine na cikin jiki wanda sai an maganceshi dole *CIWON MARA* Wani sanyi ciwon mara yake haddasawa wasu,irin shi inyayi nisa yakan haddasa rashin samun haihuwa saboda yakan taba mahaifa idan ba a maganceshiba. *CIWON KUGU BAYA DA KAFA DA SAURAN GABOBI* sanyi ne na cikin kashi shima yana da illa sosai sai an maganceshi. *DADEWAR CIKIN BAKI KO LEBE KO SALEWA HAKANAN* yawanci shima sanyine sai an maganceshi. *HANA HAIHUWA* sanyi in yayi yawa yana hana daukar ciki *JIN ZAFI LOKACIN JIMA'I* sanyi yana sa mata da maza jin zafi yayin saduwa. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100
*ALAMOMIN CUTAR SANYI (INFECTION)*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
☎08080678100
HANA JIN SHA'AWA GA MAZA DA MATA:-
sanyi yana hana jin sha'awa ga maza da mata
*KAIKAYI IN ANYI WANKA BA DALILI*
sanyi yana sanya jin kaikai in an fito wanka
*KAIKAYIN GABA*
:mace ko namiji suji gabansu yana
kaikayi,farkon kamuwa da cutar kadan kadan
kaikayin zai ringa yiwa mutum wani har yakan
jure ba sai ya sosa ba sai lokaci lokaci.idan har
ba'a damu ba anyi magani kaikayin yana iya
hauhawa yana karuwa kullum idan ya yi
tsanani ko agaban waye sai mutum ya sosa
zaiji dadi,idan mutum bau maganceshi ba yana
karuwa har zai zamo idan mutum yana
tsananin sosar fatar wajen tana kwalewa wajen
yayita azabar zafi da zogi.
*KURAJEN GABA*
:ko namiji ko mace gabanshi zaiyi kuraje
kanana zasu feso masu kaikayi namiji sukan
fito masa adaidai wajen yankansa idan ya
tsananta ba a magance ba duk inda yake sai
ya sosa.
Mace kuma yakan feso mata aciki ciki wata
yakan fara daga labban gabanta idan ya
tsananta ya ringa tafiya har ciki ya feso.
*MANYAN KURAJE A HQ*
wanda su basu fiye fitowa da yawa ba dayane
yakan fito a cikin hq ko biyu suna da dan girma
dai dai misali suma infection ne. Dole se an
maganceshi.
*FITAR RUWA*
;Mace takan fitar da ruwa me kamar koko da
farki ba karni sai bashi bashi idan ba a
magance ba ruwan yakan fara sawaya zuwa
kowanne yanayi.misali
Ruwan madara ko koko me ruwa ruwa daga
baya ya kan fara kauri kauri yana zuba lokaci
lokaci idan akabarshi yakan fara fitar da karni
karni idan karnin ya tsananta yana zama wari
daga wari ya kan zama doyi sosai idan har ba
a maganceshi ba zai ringa zuba baya tsayawa
*FITAR WANI ABU ME KAMAR DANYAN AWARA
A GABAN MACE*
;Shima infection ne me kaikayi sosai abin yana
zubowa ko a dunkul dunkule ko awargaje shiba
ruwa ba har wani tauri tauri ke garesa wanda
idan ba a maganceshi ba yana illarwa wani
infection din har yakan tabawa mace
mahaifarta
*DAUKEWAR SHA'AWA*
;sanyi yakan
haddasawa mace ko namiji
daukewar sha'awa mutum ya zamo bayajin
sha'awar yin auratayya ko kadan idan sanyi ya
yi wani sai ya shekara baiji shaawa ba idan
namijine mace saita fara tunanin matan banza
yakebi idan mace ce namiji sai ya fara tunsnin
wulakancine bata damu dashi idan har basu
farga sungane cutar dake damunsu ba kenan.
*BUSHEWAR GABA KO DAUKEWAR NI'IMA*
:Mace zata ringajinta abushe gandar koda anzo
auratayya miji yaG shigeta abushe zatajita,
koda tana yan magungunan mata ba lallai
suyimata amfani ba idan bata magance cutar
ba.
*KUMBURIN GABAN MACE KO DADEWA*
;Wani infection din yanaY kumbura gaban mace
musamman bayan gama saduwa ko wajen ya
sale koda ruwa tasa sai taji kamar ta zubawa
ciwo barkono don azaba tsabar bushewar
wajence take sakawa hakan ta faru duk
asakamakon infection dole se an maganceshi
an samu lafiya sannan komai zai tafi dai dai.
*JIN KAIKAYIN JIKI KO MOTSI ACIKI*
;shima sanyine na cikin jiki wanda sai an
maganceshi dole
*CIWON MARA*
Wani sanyi ciwon mara yake haddasawa
wasu,irin shi inyayi nisa yakan haddasa rashin
samun haihuwa saboda yakan taba mahaifa
idan ba a maganceshiba.
*CIWON KUGU BAYA DA KAFA DA SAURAN
GABOBI*
sanyi ne na cikin kashi shima yana da illa sosai
sai an maganceshi.
*DADEWAR CIKIN BAKI KO LEBE KO SALEWA
HAKANAN*
yawanci shima sanyine sai an maganceshi.
*HANA HAIHUWA*
sanyi in yayi yawa yana hana daukar ciki
*JIN ZAFI LOKACIN JIMA'I*
sanyi yana sa mata da maza jin zafi yayin
saduwa.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Enter your comment...Assalamu alaikum don Allah sahihin maganin sanyi nake so
ReplyDelete