SIRRI GA MATANDA MAZAJENSU SUKA KAURACEMUSU

*SIRRI NAMUSAMMAN GA WACCE MIJINTA YAKAURACEMATA KO MASOYINTA YAGUJETA*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
◆Kada kiyiwanamijinda kikasan baitaba furtamiki kalmar yana kaunarki b.
Asami kyandir arubuta wannan sirrin ajikinsa adaren juma'a sannan kikunnamasa wuta kina karanta*QUL'UHIYA* harkarshenta anatirara tiraren
*NADIL HABIB* da *RAWA'IHULKHAIR* sau 70 za'akaranta surar dawahala kikammala bainemeki aduk inda yake kuma ko meyake dole ya'ajiye yazo gareki hankalinsa zaidawo gareki.
ﺍﺍﺍﺍﺍﺡ ﺡ ﺡ ﺡ ﻃﻄﻴﺶ ﻣﻄﻴﺶ
ﺷﻬﻠﻤﻴﺶ ﻡ ﻡ ﻡ ﻡ ﻡ ﻡ ﻡ ﺗﻮﻛﻠﻮﺍ ﻳﺎﺧﺪﺍﻡ ﻫﺪﺍ ﺍﻟﻄﻠﺴﻢ ﻭﺍﻻﺳﻤﺎ ﺑﺠﻠﺐ ﻭﺧﻄﻒ ﻗﻠﺐ
ﻭﻋﻘﻞ sunansa dana mamansa ﺣﺘﻰ ﻳﺮﺟﻊ ﺍﻟﻰ sunanki dana mamanki
*INGANTACCEN SIRRIN SAMUN MIJIN AURE*
◆◆◆◆◆◆◆
Musamman gaway'anda sam sukarasa mijin aure kokuma suka dade ba'aure kowasu dalilai sukahana yiyuwar auren to ga mafita da'izinin allah
◆adaren alhamis za'a je asiyo sabon kwado bayan andatse kwadon sai'a karantamasa
BISMILLAHIRRAHARAHEEM LAISA LAHA MINDUNILLAHI KASHIFA 313
sai a jefashi acikin garwashin wuta idan yayi zafi sosai sai afito dashi ajefashi acikin ruwanda za'ayi wanka dashi idan yahuce sai'ayi wanka daruwan
Saikuma asake nemo  ma'ulhubbi a karanta
◆Suratushsharhi 11
◆fatiha 11
◆Ayatulkursy 11
◆qulhuwa falaq nasi 11
◆Salati 12
Atofa asha
Daganan saikuma kikaranta
LAISA LAHA MINDUNILLAHI KASHIFA 7
Ayatulkursy 7
Akowace kusurwa dake cikin dakin dakike bacci aciki
Washe gari ranar juma'a kenan sai'abari saidaidai lokacinda liman ke huduba sai'a budemiki kwadon adaidai saman kanki kuma akarantamiki wannan ayar akanki kafa 33
(Wa'azzin finnasi kilhajji ya'atuka rijalan wa'alakulli dhamirin ya'ateena minkulli fajjin ameeq)
To daganan karkisake kulle kwadon kiboyeshi acikin kayanki
Dayardar ubangji zakiy mamakin yanda mazaje zasu fuskanceki zakisami karbuwa sosai agurin mazaje
Kuma yanadakyau kisami
SABUNULJAMAL yazama sinadarin wankanki

*WACCE WATA MATSALA TAHANATA AURE*
Duk wacce aganin akwai wata matsala taboye kotazahiri datahanata samun mijin aure to gamafita dayardar ubngji
Tasami ma'ulhubbi kafin faduwar rana takaranta wannan ayoyi tatofa tashafe jikinta
Kwana uku ajere
Laraba alhamis juma'a daidai faduwar rana
★Ayatulkursy 41
★Falqi 1
★Nasi 1
◆Innafatahna zuwa karshenta 3
MIJINTACE
Wani hadine najanye hankalin maigida tareda mantardashi dukkan sauran mata ma'aurata mata kadai ke amfanidawannan sinadari yana magance duk wani taurinkai dawulakanci na maza yanahana namiji rawarkai ko wulakanta matarsa ko zaluntarta ko juyamata baya ko fifita wata akanta ko kauracemata kunemi wannan hadi dan share hawayenku dasamun y'ancinku

*SIRRIN MALLAHKA*


Domin samun mallakar wandakake so yakamu da soyayyarka nemi ma'ulhubbi katofa wannan kalmar(BADUHU) sau400 bayan karubutata da tawadar (midadul'ishq)sau 400 awanke dawancan ruwan dakakaranta aha a lemu abawa wanda akeso yakamuda soyayyarka kowayeshi.

Anakuma iya rubuta (بدوح) sau bakwai atafin hannu da tawadar midadul'ishq in angama rubutun bayan yabushe atirara tafin hannun da (rawa'ilhulkhair) akuma tofawa tafin hannun wannan kalmar(BADUHUN)sau 40 sai ashafi jikin wanda akeso amallaka za'aimamakin yanda zainatsu dole yabada kulawa ga masoyinsa yadena wulakanci ko ruwan ido.

Anakuma tofa wannan kalma ta (BADUHUN) ajikin alawa ko a apple  sau 400 abawa masoyi.
*INGANTACCEN SIRRIN MALLAKA SADIDAN*
kawai asami farar takarda arubutashi awanke da *ma'ulhubbi*
Ahada a lemu ko tea abawa wanda akeso amallaka
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
‏( ﻟَﻮْ ﺃَﻧْﺰَﻟْﻨَﺎ ﻫَٰﺬَﺍ ﺍﻟْﻘُﺮْﺁﻥَ ﻋَﻠَﻰٰ ﺟَﺒَﻞٍ ﻟَﺮَﺃَﻳْﺘَﻪُ ﺧَﺎﺷِﻌًﺎ ﻣُﺘَﺼَﺪِّﻋًﺎ ﻣِﻦْ ﺧَﺸْﻴَﺔِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ۚ ﻭَﺗِﻠْﻚَ ﺍﻟْﺄَﻣْﺜَﺎﻝُ ﻧَﻀْﺮِﺑُﻬَﺎ ﻟِﻠﻨَّﺎﺱِ ﻟَﻌَﻠَّﻬُﻢْ ﻳَﺘَﻔَﻜَّﺮُﻭﻥَ ‏)
‏( ﻓﺴﻴﻜﻔﻴﻜﻬﻢ ﺍﻟﻠﻪ ‏)
‏( ﻭﺃﻟﻘﻴﺖ ﻋﻠﻴﻚ ﻣﺤﺒﺔ ﻣﻨﻲ ‏)
ﺃﺧﺬﺕ ﻋﻴﻨﻴﻚ sunansa dana mamansa, ﺃﺧﺬﺕ ﻟﺴﺎﻧﻚ ﻻ ﺗﺘﻜﻠﻢ ﺇﻻ ﻣﻌﻪ ﻭﺃﺧﺬﺕ ﻇﻬﺮﻙ , ﻭﻓﺆﺍﺩﻙ ﻭﺑﺪﻧﻚ ﻭﻳﺪﻙ ﻭﺟﻨﺒﻴﻚ , ﺑﺲ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻷﻛﺒﺮ ﻭﺑﺴﻢ ﺃﻡ ﻳﻮﻧﺲ , ﻭﺑﺤﻖ ﺍﻟﺘﻮﺭﺍﺓ , ﻭﺍﻹﻧﺠﻴﻞ , ﻭﺍﻟﺰﺑﻮﺭ ﻭﺍﻟﻘﺮﺁﻥ .

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI