*MASU FAMA DA GIRMAN LIPS*π ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Hakika lips nadaga cikin gabobinda ke kawata fuska,kuma suna taka rawar gani wajen fito da kyawun mace kuma suna daukar hankali Anaso lips suzama daidai da allon fuskarka kada lips suzama kanana kwarai kada kuma su daga tayadda zasu boye kyawunka Ana'amfani da magunguna dan kara girman lips kamar kumj yanda ake amfani da mangunguna darage girmansu Ga mai bukatar rage girman lips sai anemi abubuwa kamarhaka: ☆ZAIT JAUZULHI ☆ZAITUL KHARU'U ahadesu guri daya adinga shafawa a leben sau 2 arana tsawon sati 2 Kokuma anemi: ☆GARIN CITTA ☆MAN GOGE HAKORA ☆KHAL TUFFA ahadesu guri daya a dinga shafawa a lips kwana uku Kokuma anemi ☆MAN CITTA ☆ZAITUL KHARU'U ahadesu guridaya adinga shafawa tsawon kwana 20 kullum sau 2 Insha allah duk wanda akayi za'a dace Allah yaimana jagora yasa mudace adukkan lamurammu na alher *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎ 08080678100 *KADA MA'AURATA SUYI JIMA'I AWANNAN YANAYI* πππππππππππ ★Kada miji yasake kusantar amaryar sa kwana biyar ajere bayan yayi disverge dinta. ★duk matarda akayiwa aiki agabanta kada mijinta yakusanceta saibayan wata bayan wata 2. ★Asadda kikeshan maganin infection yakamata kutsayarda jima'i domin dawahala kiwarke idan kinayin sex. ★Asadda cikinki yakai wata shida musamnan idan mahaifarki tanada rauni. ★Kada kibari kudinga style dinda in'ana saduwadake kinajin zafi. ★asadda kike da cancer mahaifa. ★asadda dayan ma'auratan ke cikin damuwa. *SANARWA* dayawa maza nawani kuskuren da ke azabtarda mata wajen mu'amalar aure wasu mazajen najanye jikinsu daga jikin iyalinsu bayan gama saduwa irin wannan dabi'ar malaman jima'i kekira *DAMUWAR BAYAN JINDADI* Mafiyawa mata sunfi bukatar suyi bacci ajikin mazajensu bayan gama jima'i amma kash dadama wasu mazan basabawa iyalinsu wannan damar. Abindake sa wasu matan rashin jindadi da'armashin mu'amalar shimfida. *ALLAH YAIMANA JAGORA* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*MASU FAMA DA GIRMAN LIPS*👄
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Hakika lips nadaga cikin gabobinda ke kawata fuska,kuma suna taka rawar gani wajen fito da kyawun mace kuma suna daukar hankali
Anaso lips suzama daidai da allon fuskarka kada lips suzama kanana kwarai kada kuma su daga tayadda zasu boye kyawunka
Ana'amfani da magunguna dan kara girman lips kamar kumj yanda ake amfani da mangunguna darage girmansu
Ga mai bukatar rage girman lips sai anemi abubuwa kamarhaka:
☆ZAIT JAUZULHI
☆ZAITUL KHARU'U
ahadesu guri daya adinga shafawa a leben sau 2 arana tsawon sati 2
Kokuma anemi:
☆GARIN CITTA
☆MAN GOGE HAKORA
☆KHAL TUFFA
ahadesu guri daya a dinga shafawa a lips kwana uku
Kokuma anemi
☆MAN CITTA
☆ZAITUL KHARU'U
ahadesu guridaya adinga shafawa tsawon kwana 20 kullum sau 2
Insha allah duk wanda akayi za'a dace
Allah yaimana jagora yasa mudace adukkan lamurammu na alher
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎ 08080678100
*KADA MA'AURATA SUYI JIMA'I AWANNAN YANAYI*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
★Kada miji yasake kusantar amaryar sa kwana biyar ajere bayan yayi disverge dinta.
★duk matarda akayiwa aiki agabanta kada mijinta yakusanceta saibayan wata bayan wata 2.
★Asadda kikeshan maganin infection yakamata kutsayarda jima'i domin dawahala kiwarke idan kinayin sex.
★Asadda cikinki yakai wata shida musamnan idan mahaifarki tanada rauni.
★Kada kibari kudinga style dinda in'ana saduwadake kinajin zafi.
★asadda kike da cancer mahaifa.
★asadda dayan ma'auratan ke cikin damuwa.
*SANARWA*
dayawa maza nawani kuskuren da ke azabtarda mata wajen mu'amalar aure wasu mazajen najanye jikinsu daga jikin iyalinsu bayan gama saduwa irin wannan dabi'ar malaman jima'i kekira
*DAMUWAR BAYAN JINDADI*
Mafiyawa mata sunfi bukatar suyi bacci ajikin mazajensu bayan gama jima'i amma kash dadama wasu mazan basabawa iyalinsu wannan damar. Abindake sa wasu matan rashin jindadi da'armashin mu'amalar shimfida.
*ALLAH YAIMANA JAGORA*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment