*ZUWAGA Y'AR UWA MAI HANKALI* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆ Kizama mai dabi'u irin na mata amma tinaninki dole kimaidashi irin na maza Wannan itace hanya mafisauki dazaki rayu cikin aminci day'anci Mafiyawa dukkan matsalolinda ayau mata suka sami kansu aciki kenan Hakika inda tinanin mata matasa zaisauya sumaida kansu maza a tinani to hakika matsalolinsu nayau dagobe zasu warware Kushiga kwakwalwar mazaje kukaranci tinaninsu dankumagance radadindake damunku Misali: Namiji karami da bb tinaninmu baifiye sauyawa b Kowane namiji burinsa cimma wani matsayi arayuwa Samun daraja kaza ko kasuwa ko mulki ko ilimi kodai wani abu daban dayafiso arayuwarsa Kusan kowane namiji nada wani abu da yaqudurce arayuwarsa wanda yafiyemasa matarda zai'aura day'ay'anda zaihaifa Mafi yawan tinanin maza akan matsalolinsune ba'akan mata bane kadai Wani namijin hankalinsa baya dawowa kan mace sai yacimma burinsa Wanima gashi da matar amma burinsa yasa baibata kulawa b Dayawa abubuwanda mukasa agaba munabasu muhimmanci fiye da iyalanmu Amatsayinki na'y'amace akwai abubuwdndakike bukatar nazarinsu ★Inane hankalin maza yafi karkata? ★Ya dabi'ar soyayyar maza take? ★Akwai abubuwa uku dakowane namiji ke muradinsu kinsansu? ★Meyajawo maza ke abindasuke ayanzu? ★Kokinsan akwai abubuwa 5 dayazama dole kisani kafin fara alaqa dawani namiji? ★Duk soyayyar da takai wata inji masana kokinsan meyakamata agani atsakaninku? To atakaice dai kinada bukatar karatu y'ar uwa Inadada tinamiki zancen masa na dasuke cewa تصرفي كسيدة وفكري كرجل Ma'ana duk wani motsi ko mu'amala kiyita irin na mata ammafa kidinga tinani irin na maza Nabarku lfy *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 INGANTACCEN HADIN GYARA FUSKA DA FATARJIKI. 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 Duk lalacewar fuska ko fatar jiki yi amfani da vaseline hadeda mangoge hakora na splina ahadasu atare adinga shafawa tsawon sati 2. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 *INGANTATTUN HANYOYIN MATSE GABA* 📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜 ★aduk bayan kowane jima'i qasaitacciyar mace kamata yayi kada mijinta yasake kusantarta batare da tatsuke gabanta ba. ★Masana ilimin jima'i sun bayyana cewa yawan ni'ima bashine abin burgewa ba matsi shine sinadari mafi gigita namiji. ★Hakika matsewarki shine sirrinda maigdanki bazai gaji dake ba. ★y'ar uwa hada sinadarai dakanki don morewa rayuwarki ta'aure. ★Ga kadan daga sinadaran da zaki'iya hadawadakanki. ★Rose water +veniger uhm tsarki da wannan hadi yana sa kamshin gaba tareda tsukewar gaba kuma zai hana kamuwa da matsalolin gaba kamar jinzafin jima'i koyawan daukewar ni'ima. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*ZUWAGA Y'AR UWA MAI HANKALI*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Kizama mai dabi'u irin na mata amma tinaninki dole kimaidashi irin na maza
Wannan itace hanya mafisauki dazaki rayu cikin aminci day'anci
Mafiyawa dukkan matsalolinda ayau mata suka sami kansu aciki kenan
Hakika inda tinanin mata matasa zaisauya sumaida kansu maza a tinani to hakika matsalolinsu nayau dagobe zasu warware
Kushiga kwakwalwar mazaje kukaranci tinaninsu dankumagance radadindake damunku
Misali:
Namiji karami da bb tinaninmu baifiye sauyawa b
Kowane namiji burinsa cimma wani matsayi arayuwa
Samun daraja kaza ko kasuwa ko mulki ko ilimi kodai wani abu daban dayafiso arayuwarsa
Kusan kowane namiji nada wani abu da yaqudurce arayuwarsa wanda yafiyemasa matarda zai'aura day'ay'anda zaihaifa
Mafi yawan tinanin maza akan matsalolinsune ba'akan mata bane kadai
Wani namijin hankalinsa baya dawowa kan mace sai yacimma burinsa
Wanima gashi da matar amma burinsa yasa baibata kulawa b
Dayawa abubuwanda mukasa agaba munabasu muhimmanci fiye da iyalanmu
Amatsayinki na'y'amace akwai abubuwdndakike bukatar nazarinsu
★Inane hankalin maza yafi karkata?
★Ya dabi'ar soyayyar maza take?
★Akwai abubuwa uku dakowane namiji ke muradinsu kinsansu?
★Meyajawo maza ke abindasuke ayanzu?
★Kokinsan akwai abubuwa 5 dayazama dole kisani kafin fara alaqa dawani namiji?
★Duk soyayyar da takai wata inji masana kokinsan meyakamata agani atsakaninku?
To atakaice dai kinada bukatar karatu y'ar uwa
Inadada tinamiki zancen masa na dasuke cewa
تصرفي كسيدة وفكري كرجل
Ma'ana duk wani motsi ko mu'amala kiyita irin na mata ammafa kidinga tinani irin na maza
Nabarku lfy
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
INGANTACCEN HADIN GYARA FUSKA DA FATARJIKI.
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
Duk lalacewar fuska ko fatar jiki yi amfani da vaseline hadeda mangoge hakora na splina ahadasu atare adinga shafawa tsawon sati 2.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
*INGANTATTUN HANYOYIN MATSE GABA*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
★aduk bayan kowane jima'i qasaitacciyar mace kamata yayi kada mijinta yasake kusantarta batare da tatsuke gabanta ba.
★Masana ilimin jima'i sun bayyana cewa yawan ni'ima bashine abin burgewa ba matsi shine sinadari mafi gigita namiji.
★Hakika matsewarki shine sirrinda maigdanki bazai gaji dake ba.
★y'ar uwa hada sinadarai dakanki don morewa rayuwarki ta'aure.
★Ga kadan daga sinadaran da zaki'iya hadawadakanki.
★Rose water +veniger uhm tsarki da wannan hadi yana sa kamshin gaba tareda tsukewar gaba kuma zai hana kamuwa da matsalolin gaba kamar jinzafin jima'i koyawan daukewar ni'ima.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment