*YADDA ZA'A MAGANCE MATSALAR WARIN JIKI* ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Warin jiki na daya daga cikin abubuwan da ke janyo tsana a tsakanin jama’a, musamman lokacin zafi, idan aka hada gumi ko aka yi yawo a rana sai warin jiki ya rika tashi. Akan samu warin jiki ne saboda yanayin gari ko an haifi mutum da shi ko kuma ta irin abincin da ake ci. Kamar masu yawan cin tafarnuwa daga sun motsa sai an ji warinta. Don haka ne a yau na kawo miki hanyoyi mafiya sauki da za ki bi don magance warin jikin. · Turare: Yawan fesa turare na jiki ko na hammata ko na tufafi na magance warin jiki. Amma ki sani yawan amfani da turaren jiki da ko na hammata na sanya kuraje fesowa. · Sabulu da ruwa: Hanya mafi inganci wajen magance wannan matsalar ita ce, amfani da tsaftataccen ruwa da sabulu, don yin wanka kamar sau uku a rana, kuma ki dage wajen wanke lungun da ke janyo wari kamar hammata da sauransu. · Wankakken tufafi: Kada ki manta duk yadda mutum ya kai ga wanka idan tufafin da yake sanyawa masu datti ne, to lallai ba zai rabu da wari ba. Don haka ana son ki rika sanya tufafi mai tsabta musamman wanda ake sanyawa a ciki, kamar dan kamfai da rigar mama da sauransu. · Amfani da sinadarin alam: Idan warin jikinki ya kasance mai tsanani ne, to sai ki rika sanya sinadarin alam a ruwan wankanki kafin ki yi wanka, hakan zai magance miki warin jiki. · Zuma: Bayan kin yi wanka za ki zuba kamar cokali daya na zuma a ruwan dumi, sannan ki watsa a jiki, hakan na rage warin jiki. · Shan ruwa: Domin rage warin jiki, za ki iya shan kofin ruwa daya da sassafe kafin ki ci wani abu.. · Amfani da ruwan Rose: Za ki iya diga ruwan rose water a cikin ruwa kafin ki yi wanka, hakan na rage warin jiki da kuma kara wa jikin kamshi. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎ 08080678100 *HANYOYIN WARKARDA TOSHEWAR MAHAIFA* fibroid ✍🏻 toshewar mahaifa nadaga manyan illolindake hana shigar ciki kuma matsala ce datazama tamkar ruwan dare azamannin namu dayawa y'an uwa nafama da'ita, Awannan takaitaccen bayani natattaro ingantattun magungunan da masana sukayi imani cewa yanawarkarda wannan ciwo, kai bama toshewar mahaifa ba kawai duk wata cuta da take hana daukar ciki indai a mahaifa take to way'annan sinadarai zasu yaketa. *ALAMOMIN WANNAN CUTA* ✍🏻bushewar gashi ✍🏻zubewar gashi ✍🏻ciwon gabobi ✍🏻ciwon baya ✍🏻ciwon kafa ✍🏻rashin bacci ✍🏻rashin sha'awar jima'i ✍🏻zubar jini haka kawai ✍🏻zubarjini maiyawa awajen al'ada *INGANTATTUN SINADARAN DAKE KONA WANNAN CUTA* ✍🏻 ☆BARDA QUSH ☆QIFA ☆MAIRAMIYYA ☆KAFFU Ahada garinsu anadiban cokali daya a tea safe dayamma tsawon sati uku za'a sami waraka da'izinin allah dukkan wata matsala da tashafeki zata warware kamar rashin haihuwa ciwon mara rashin sha'awa bushewar gaba yawan ciwon kai cutar rama rashin jindadin mu'amalar aure dasauran matsaloli. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎08080678100

*YADDA ZA'A MAGANCE MATSALAR WARIN JIKI*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Warin jiki na daya daga cikin abubuwan da ke janyo tsana a tsakanin jama’a, musamman lokacin zafi, idan aka hada gumi ko aka yi yawo a rana sai warin jiki ya rika tashi. Akan samu warin jiki ne saboda yanayin gari ko an haifi mutum da shi ko kuma ta irin abincin da ake ci. Kamar masu yawan cin tafarnuwa daga sun motsa sai an ji warinta. Don haka ne a yau na kawo miki hanyoyi mafiya sauki da za ki bi don magance warin jikin.
· Turare: Yawan fesa turare na jiki ko na hammata ko na tufafi na magance warin jiki. Amma ki sani yawan amfani da turaren jiki da ko na hammata na sanya kuraje fesowa.
· Sabulu da ruwa: Hanya mafi inganci wajen magance wannan matsalar ita ce, amfani da tsaftataccen ruwa da sabulu, don yin wanka kamar sau uku a rana, kuma ki dage wajen wanke lungun da ke janyo wari kamar hammata da sauransu.
· Wankakken tufafi: Kada ki manta duk yadda mutum ya kai ga wanka idan tufafin da yake sanyawa masu datti ne, to lallai ba zai rabu da wari ba. Don haka ana son ki rika sanya tufafi mai tsabta musamman wanda ake sanyawa a ciki, kamar dan kamfai da rigar mama da sauransu.
· Amfani da sinadarin alam: Idan warin jikinki ya kasance mai tsanani ne, to sai ki rika sanya sinadarin alam a ruwan wankanki kafin ki yi wanka, hakan zai magance miki warin jiki.
· Zuma: Bayan kin yi wanka za ki zuba kamar cokali daya na zuma a ruwan dumi, sannan ki watsa a jiki, hakan na rage warin jiki.
· Shan ruwa: Domin rage warin jiki, za ki iya shan kofin ruwa daya da sassafe kafin ki ci wani abu..
· Amfani da ruwan Rose: Za ki iya diga ruwan rose water a cikin ruwa kafin ki yi wanka, hakan na rage warin jiki da kuma kara wa jikin kamshi.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎ 08080678100
*HANYOYIN WARKARDA TOSHEWAR MAHAIFA*
             fibroid
✍🏻 toshewar mahaifa nadaga manyan illolindake hana shigar ciki kuma matsala ce datazama tamkar ruwan dare azamannin namu dayawa y'an uwa nafama da'ita,
Awannan takaitaccen bayani natattaro ingantattun magungunan da masana sukayi imani cewa yanawarkarda wannan ciwo, kai bama toshewar mahaifa ba kawai duk wata cuta da take hana daukar ciki indai a mahaifa take to way'annan sinadarai zasu yaketa.
*ALAMOMIN WANNAN CUTA*
✍🏻bushewar gashi
✍🏻zubewar gashi
✍🏻ciwon gabobi
✍🏻ciwon baya
✍🏻ciwon kafa
✍🏻rashin bacci
✍🏻rashin sha'awar jima'i
✍🏻zubar jini haka kawai
✍🏻zubarjini maiyawa awajen al'ada
*INGANTATTUN SINADARAN DAKE KONA WANNAN CUTA*
✍🏻
☆BARDA QUSH
☆QIFA
☆MAIRAMIYYA
☆KAFFU
Ahada garinsu anadiban cokali daya a tea safe dayamma tsawon sati uku za'a sami waraka da'izinin allah dukkan wata matsala da tashafeki zata warware kamar rashin haihuwa ciwon mara rashin sha'awa bushewar gaba yawan ciwon kai cutar rama rashin jindadin mu'amalar aure dasauran matsaloli.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI