*HANYOYIN RABUWA DA MANYAN MATSALOLI KAMAR RASHIN SA'A Y'AN HASADA SHARRIN MAKIYA TSAFI KO SHIRI BAKIN AL'AJANI RASHIN CIGABA MIYAGUN MAFARKAI DASAURAN MATSALOLI* ✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π»✍π» ★AMFANIDA GISHIRI⇨ masana azamanin da yawuce suna amfanida gishiri wajen kawar miyagun abubuwa dasuka addabi rayuwa harma da matsalolinda akarasa gane kansu, Akwai hanyoyi dadama da'ake amfani dashi tahanyar hadashi da wasu sinadarai awatsa adaki ko agda baki daya bayan kamar awa 2 sai ashare gdan ko daki, idan matsalolin agda suke, amma idan ajikinka matsalolin suke to kadibi cokali 2 tare *lamleenu* katafasa kai wanka dash wanda yamaimaita akalla sau uku asati dayardar ubngji zaiyi bankwana da musibundake damunsa. ✍π»★Anakuma amfani da garin sandal atirara jiki sai ashafa oil din yasmin kwana bakwai ajere shima da'iznin ubngji duk musibarda tadameka zakuy bankwana da'ita. ✍π»★anaso kuma duk maifama da manyan matsaloli kamar yawan asara darashin dace ko rashin albarka darashin natsuwa matsalolinda karasa gane kansu sun mamaye rayuwarka to dan'uwa ga mafita. kullum bayan asuba yi wuridin wannan ayar (RABBANAGFIRLANA WALI'IKHWANINALLAZINA SABAQUNA BIL'IMANI WALA TAJ'ALFIQULUBINA GILLAN LILLAZINA AMANU RABBANA INNAKA GAFURUN RAHEEM 70) dayamma kuma katirara jikinka da garin *KUNDUR* anan zan tsaya sai haduwa tagaba. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYARZAKI KANO* ☎08080678100
*HANYOYIN RABUWA DA MANYAN MATSALOLI KAMAR RASHIN SA'A Y'AN HASADA SHARRIN MAKIYA TSAFI KO SHIRI BAKIN AL'AJANI RASHIN CIGABA MIYAGUN MAFARKAI DASAURAN MATSALOLI*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
★AMFANIDA GISHIRI⇨
masana azamanin da yawuce suna amfanida gishiri wajen kawar miyagun abubuwa dasuka addabi rayuwa harma da matsalolinda akarasa gane kansu,
Akwai hanyoyi dadama da'ake amfani dashi tahanyar hadashi da wasu sinadarai awatsa adaki ko agda baki daya bayan kamar awa 2 sai ashare gdan ko daki, idan matsalolin agda suke, amma idan ajikinka matsalolin suke to kadibi cokali 2 tare *lamleenu* katafasa kai wanka dash wanda yamaimaita akalla sau uku asati dayardar ubngji zaiyi bankwana da musibundake damunsa.
✍🏻★Anakuma amfani da garin sandal atirara jiki sai ashafa oil din yasmin kwana bakwai ajere shima da'iznin ubngji duk musibarda tadameka zakuy bankwana da'ita.
✍🏻★anaso kuma duk maifama da manyan matsaloli kamar yawan asara darashin dace ko rashin albarka darashin natsuwa matsalolinda karasa gane kansu sun mamaye rayuwarka to dan'uwa ga mafita.
kullum bayan asuba yi wuridin wannan ayar
(RABBANAGFIRLANA WALI'IKHWANINALLAZINA SABAQUNA BIL'IMANI WALA TAJ'ALFIQULUBINA GILLAN LILLAZINA AMANU RABBANA INNAKA GAFURUN RAHEEM 70)
dayamma kuma katirara jikinka da garin *KUNDUR*
anan zan tsaya sai haduwa tagaba.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYARZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment