*KADA MA'AURATA SUYI JIMA'I AWANNAN YANAYI* πŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œ ★Kada miji yasake kusantar amaryar sa kwana biyar ajere bayan yayi disverge dinta. ★duk matarda akayiwa aiki agabanta kada mijinta yakusanceta saibayan wata bayan wata 2. ★Asadda kikeshan maganin infection yakamata kutsayarda jima'i domin dawahala kiwarke idan kinayin sex. ★Asadda cikinki yakai wata shida musamnan idan mahaifarki tanada rauni. ★Kada kibari kudinga style dinda in'ana saduwadake kinajin zafi. ★asadda kike da cancer mahaifa. ★asadda dayan ma'auratan ke cikin damuwa. *SANARWA* dayawa maza nawani kuskuren da ke azabtarda mata wajen mu'amalar aure wasu mazajen najanye jikinsu daga jikin iyalinsu bayan gama saduwa irin wannan dabi'ar malaman jima'i kekira *DAMUWAR BAYAN JINDADI* Mafiyawa mata sunfi bukatar suyi bacci ajikin mazajensu bayan gama jima'i amma kash dadama wasu mazan basabawa iyalinsu wannan damar. Abindake sa wasu matan rashin jindadi da'armashin mu'amalar shimfida. *ALLAH YAIMANA JAGORA* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 INGANTACCEN HADIN GYARA FUSKA DA FATARJIKI. πŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œ Duk lalacewar fuska ko fatar jiki yi amfani da vaseline hadeda mangoge hakora na splina ahadasu atare adinga shafawa tsawon sati 2. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100 *INGANTATTUN HANYOYIN MATSE GABA* πŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œπŸ“œ ★aduk bayan kowane jima'i qasaitacciyar mace kamata yayi kada mijinta yasake kusantarta batare da tatsuke gabanta ba. ★Masana ilimin jima'i sun bayyana cewa yawan ni'ima bashine abin burgewa ba matsi shine sinadari mafi gigita namiji. ★Hakika matsewarki shine sirrinda maigdanki bazai gaji dake ba. ★y'ar uwa hada sinadarai dakanki don morewa rayuwarki ta'aure. ★Ga kadan daga sinadaran da zaki'iya hadawadakanki. ★Rose water +veniger uhm tsarki da wannan hadi yana sa kamshin gaba tareda tsukewar gaba kuma zai hana kamuwa da matsalolin gaba kamar jinzafin jima'i koyawan daukewar ni'ima. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

*KADA MA'AURATA SUYI JIMA'I AWANNAN YANAYI*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
★Kada miji yasake kusantar amaryar sa kwana biyar ajere  bayan yayi disverge dinta.
★duk matarda akayiwa aiki agabanta kada mijinta yakusanceta saibayan wata bayan wata 2.
★Asadda kikeshan maganin infection yakamata kutsayarda jima'i domin dawahala kiwarke idan kinayin sex.
★Asadda cikinki yakai wata shida musamnan idan mahaifarki tanada rauni.
★Kada kibari kudinga style dinda in'ana  saduwadake kinajin zafi.
★asadda kike da cancer mahaifa.
★asadda dayan ma'auratan ke cikin damuwa.

*SANARWA*
dayawa maza nawani kuskuren da ke azabtarda mata wajen mu'amalar aure wasu mazajen najanye jikinsu daga jikin iyalinsu bayan gama saduwa irin wannan dabi'ar malaman jima'i kekira
*DAMUWAR BAYAN JINDADI*
Mafiyawa mata sunfi bukatar suyi bacci ajikin mazajensu bayan gama jima'i amma kash dadama wasu mazan basabawa iyalinsu wannan damar. Abindake sa wasu matan rashin jindadi da'armashin mu'amalar shimfida.
*ALLAH YAIMANA JAGORA*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
INGANTACCEN HADIN GYARA FUSKA DA FATARJIKI.
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
Duk lalacewar fuska ko fatar jiki yi amfani da vaseline hadeda mangoge hakora na splina ahadasu atare adinga shafawa tsawon sati 2.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
*INGANTATTUN HANYOYIN MATSE GABA*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
★aduk bayan kowane jima'i qasaitacciyar mace kamata yayi kada mijinta yasake kusantarta batare da tatsuke gabanta ba.
★Masana ilimin jima'i sun bayyana cewa yawan ni'ima bashine abin burgewa ba matsi shine sinadari mafi gigita namiji.
★Hakika matsewarki shine sirrinda maigdanki bazai gaji dake ba.
★y'ar uwa hada sinadarai dakanki don morewa rayuwarki ta'aure.
★Ga kadan daga sinadaran da zaki'iya hadawadakanki.
★Rose water +veniger uhm tsarki da wannan hadi yana sa kamshin gaba tareda tsukewar gaba kuma zai hana kamuwa da matsalolin gaba kamar jinzafin jima'i koyawan daukewar ni'ima.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100*KADA MA'AURATA SUYI JIMA'I AWANNAN YANAYI*

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI