YADDA ZAKI KULA DA KANKI LOKACINDA KIKE AL'ADA
๐ปKULA DA LAFIYARKI LOKACINDA KIKE AL'ADA๐ป **************************** wajibine ga duky'ar datasankanta totakulada kafiyarjikinta yayinda take al'ada domin akwai al'amura dadama dazasu faruwa ataredake yayinda kike al'ada kuma rashin kuladakanki zai'iyahaddasamiki matsala saboda mafiyawan mata sunakamuwa da rashin haihuwa ko zubar gashi tahanyar al'ada danhaka ga kadan daga cikin abubuwanda akeso macenda take al'ada takiyaye: 1* Duk matarda take al'ada taguji daukar kaya masu nauyi. 2*Duk matardatake al'ada taguji tafiy batakalmi kokuma zama akasa aguri mesanyi. 3*Duk matardatake al'ada taguji shan abubuwamasu sanyi kamar ICE CREAM. 4*takaucewa na'o'in itatuwa dasuke da tsami 5*taguji shan lemuka masu Gass. 6*Taguji wanke gabanta da norm...