HANYOYIN KASHE ALJAN
*SINADARAI DAZAMUCI SUKASHE AJANUNDAKE JIKINMU*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
Hakikai akwai wasu sinadarai da ubangji ya'ajiyemana dan suzama sirrin waraka dasamun lfy daga matsalolin dake damun mu musamman matsalar aljanu,
duk mutuminda ke amfanidasu zasu kashe aljanundake jikinsa harlahira kuma jikinka zaizama tamkar wutar lantarki bawani shaidan dazai'iya rabarka da'izinin Allah ga kadan daga cikinsu:
➡ZA'AFARAN :yana cutarda shedanu sosai musamman atafasa asha da dumiduminsa wato garin za'afaran.
➡BABUNAJ: yanakorar aljanundake zaune zaman dirshan ajikin dan'adam musamman masu rike gabobi asha cokali uku arana a tea.
➡ YANSUN DA HABBATUSSAUDA:
sunataimakawa wajen takurawa shedanu sufitadaga jikinka atafasa adinga sha sau uku arana.
➡ZAWALUL'UKUS
maganine dake hallaka shedanu atake dadukkan wasu matsaloli dasuka shafi sihiri ko jifa anatirara jikidashi dayamma kwana tara kuma yanataimakawa magdanta wajen samun fahimtar juna darage husuma yanataimakawa way'anda shedanu sukahana aure koyawan damuwa firgita kunci dasauran cututtun kwakwalwa.
*Domin neman karin bayani ko samun ingantattun sinadarai kunemi*
☎08067680164-08080678100
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
Comments
Post a Comment