AMFANIN TATTABARA
*YADDA ZAKICI MORIYAR AMFANIDA TATTABARA*
🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊
➡Naman tattabara yana wanke koda.
➡Yanakara ruwan maniyyi ga maza damata
➡Idan aka kona kan tattabara tare da gashin aka daka yazama gari akashafa a'ido yana magance dundumi da matsalolin ido da karancin gani.
➡naman tattabara nataimakawa wajen hana ciwon gabobi
➡yana kara sha'awa da armashi ga ma'aurata.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment