YADDA ZAKI KULA DA KANKI LOKACINDA KIKE AL'ADA

🍻KULA DA LAFIYARKI LOKACINDA KIKE AL'ADA🍻 **************************** wajibine ga duky'ar datasankanta totakulada kafiyarjikinta yayinda take al'ada domin akwai al'amura dadama dazasu faruwa ataredake yayinda kike al'ada kuma rashin kuladakanki zai'iyahaddasamiki matsala saboda mafiyawan mata sunakamuwa da rashin haihuwa ko zubar gashi tahanyar al'ada danhaka ga kadan daga cikin abubuwanda akeso macenda take al'ada takiyaye: 1* Duk matarda take al'ada taguji daukar kaya masu nauyi. 2*Duk matardatake al'ada taguji tafiy batakalmi kokuma zama akasa aguri mesanyi. 3*Duk matardatake al'ada taguji shan abubuwamasu sanyi kamar ICE CREAM. 4*takaucewa na'o'in itatuwa dasuke da tsami 5*taguji shan lemuka masu Gass. 6*Taguji wanke gabanta da normal soap lallai asami medicated. 5*kikula da tsaftace bakinki sosai asadda kike al'ada sbd bakinki alokacin yafi lalacewa tareda bushewa. 6*kilizimci wanka daruwan dumi asanda kiketal'ada dakuma daf da lokacinda kikasan al'adarki takusa zuwa.yinhaka zaikawarmiki da radadin haila. 7*mafiyawan likitocin musulunci sunakarfafawa masu hailai sukula dashan abubuwa masu dumi kokuma adinga shan shayi da QIRFA .YANSUN .KAMMUN.NA'A'NA musamman aranaku uku dafara al'ada wannan hadin yana magance ciwon ciki da ciwon baya. 8*aguji shan abubuwanda suke dauke da suga sosai. 9*lallai akula da amfani da almiski abayangama al'ada 10* Duk me al'ada taguji rike fitsari yinhaka zaijawomata illa. kadan kenan daga abubuwanda yakamata mai al'ada takiyaye daga cibiyar bincike ta BIRNINMAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO ..08080678100 INGANTACCEN HADIN AMARE πŸ’πŸΌπŸ’πŸΌπŸ’πŸΌπŸ’πŸΌπŸ’πŸΌπŸ’πŸΌπŸ’πŸΌπŸ’πŸΌπŸ’πŸΌIna amare dasuke daf dashiga gdajensu? ina uwar gda dakeson bawa me gda mamaki? ina wacce ni'imarta tadauke?uhm to munyomuku odar ingantaccen sinadarinda y'an sudan kecewa ΨͺΩ‡Ω†Ψ¦Ψ© Tahni'a sinadarine me dadi a baki mesaurin aiki ajiki yakawo ni'ima yadawoda sha'awa maza kuma yakaramusu kuzari da ruwan maniyyi mata da maza kowa zai'iya shan way'annan sinadarai da basuda illa anhadasu da ingantattun kayan islama uhm uwar gda ko amaryar da takusa aure kujarraba kusha mamaki **************************** Ina y'an mata da amare da uwar gda to ga ingantaccen sinadari don gyaran brest maganine dabashida illa saima dada kyawun fata yaciko brest dinki wannan sinadari munsamasa suna TAUSI'USSADAR haka kuma munada ingantacccen maganin ni'ima cikin sauki yana kara ni'ima sosai yasanya jindadi danishadi tsakanin ma'aurata uwargda da amarya kunemeshi zaihanamuku jin zafi wajan mu'amala kuma yana kashe matsalolin gaba sunan wannan sinadari NI'IMATUZZAUJAINI Munada ingantattun magungunan sanyi dasauran matsalolin mata Muntanadi duk wasu sinadarai da kayan gyara marasa illa ga rayuwarku akwai kaya iri iri musamman matsalolin ku dasuka shafi matsalar al'ada da ciwonmara akwai kuma ingantattun tiraruka na humra domin kamshin jiki DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP 08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI