MATSALOLIN RASHIN IYA SOYAYYA
*RASHIN NUNAWA MATA SOYAYYA DAKUMA MATSALOLIN RUHI YASA MATA KE KAMUWA DAMATSALOLIN RASHIN JINDADIN JIMA'I*
📜📜📜📜📜📜📜📜📜📜
66% acikin mata nafamada matsalar rashin gamsuwa dakuma jindadin jima'i,
wasu daga matan nafuskantar rashin iya soyayya daga bangaren maza baduk namijine ayanxu ke'iya nunawa iyalinsa so afili b wasu mazan kuma basa nunawa sai asadda sha'awar su ta motsa daga zarar bukatarsu tabiyashikenan irin wannan halayya tanasa yauda gobe mace tadena jindadin sex.
wasu matan kuma matsalolin ruhi ne ke addabar rayuwar su tayadda tun azal ita sam bata muradin namiji yakusanceta wata kuma damuwa dakuncene suka addabeta shiyasama komai yaficemata arai.
*tayaya zakirabuda matsalolin ruhi? tayaya namiji zaidinga baki kulawarda zakidinga gamsuwa? kukasance da group mai albarka*
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
08080678100
Comments
Post a Comment