SHAYIN BAWON LEMU
*SHAYIN BAWON LEMU*
๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป๐ง๐ป
๐ธyanataimakawa zuciya wajen wanketa dakaramata inganci.
๐ธyana wanke dukkan jiki tareda bada kariya daga cancer.
๐ธyana karfa kasusuwanjiki.
๐ธyana magance kurajen fuska.
๐ธyana tsaftace baki daga dukkan kwayoyin cuta.
๐ธyana gyara fata sosai.
๐ธyana wanke duk wata guba dake cikin jiki .
๐ธyana wanke kitse dakecikin jiki.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Maliki
ReplyDelete