YADDA ZA'AGYARA FATA
*SIRRIN KYAWUN FATA*
🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑🍑
y'ar uwa kinemi cocumber kimarkadata da ruwan rose water da lemuntsami kidinga shafawa fatarki idan zaki kwanta bacci idangari yawaye kiwanke daruwan dumi, fatarki zata gyaru duk wani datti zai bace da kuraje da spt.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎0808067
8100

Comments
Post a Comment