TSARABAR GIDAN MIJI
*TSARABAR GIDAN MIJI*
🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻🧕🏻
*Sadaukarwa ga dukkan amare*
♦Y'ar kigina rayuwarki ta'aure akan gaskia kada kibari mijinki yafahimci bamai gaskia bace karya itace guba mafi muni arayuwar masu aure.
♦ma'aurata suguji taurinkai darashin afuwa duk gdan da ke dabi'a irin wannan gdan zaizama tamkar kurkuku.
♦kiguji cin abubuwan dake jawo qiba sbd kiba naragewa mace kyawunta na'asali.
♦karkibawa namiji damar tinani akanwata kitsaya ki'aikata duk abubuwanda suka wajaba akanki tayadda bazaisami kafar korafi akanki ba.
♦kisa aranki namiji bazaki'iya fito nafito dashi tahanyar tsaurinkai miyagun kalamai fada jiki da jiki amma zaki'iya yakarsa da adonki kyawawan kalamanki dahawayenki.
♦karkibari mijinki yaganki da kawayenda zaigane na banzane marasa tarbiya hakan zaizama tabo da'alamar tambaya azuciyarsa.
♦inama kin'iya tsara zance cikin hikima da salo badaga murya ba gaggawa?
Kukasance da
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment