SALLAR ISTIKHARA
*SALLAR ISTIKHARA*
ππππππππππ
wannan sallah mutum zaiyitane yayinda yakeneman zabin ubangji akan wani muhimmin wani abu da kakeson shiga ko farawa saikake neman idan da alheri allah yatabbatar inkuma babu alher allah yasauyamaka da mafi alkhairi.
πDafarkodai ayi alwalwa ayi sallah raka'a 2 kowace raka'a za'a karanta alamnashrah 15 suratudduha15 idan angama akarata addu'ar istihara kafa 3
dayardar ubngji zaibaka mafita alamarinda kasa agaba,
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment