Posts

Showing posts from June, 2019

MUJALLAR Y'AY'A MATA

Image
*MUJALLAR MATA* 💁🏼‍♀🤦🏻‍♀💁🏼‍♀🤦🏻‍♀💁🏼‍♀🤦🏻‍♀💁🏼‍♀🤦🏻‍♀💁🏼‍♀🤦🏻‍♀ wannan mujalla zatadinga fitowa duk wata takunshi duk wani abu day'ay'a mata kebukata ♦Addu'oi ♦Gyaran jiki ♦Gyaran amare ♦karya sihiri duk wani maizuwa siyen kaya awannan center tamu za'abashi kyautar wannan mujalla. ga kadan daga cikinta dan kugaggauta nemantaku dan samu cikakkun bayanan kuma duk wata zaku sami sababbin bayanai DOMIN TAMBAYA KO KARIN HASKE: 🖥Whtsap 08080678100 ☎kira 08067680164 ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ *YADDA ZAKIJA RAGAMAR NAMIJI* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ Duk matarda tashafa maganinmu mai suna *DABAIBAYI* duk namijinda takama hannunsa zaibita saudakafa sai yadda tayi dash. *IDAN JININ HAILA KO NA BIQI YAKI DAUKEMIKI* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ kawai nemi maganinmu mai suna *ALWIQAYAH* kitirara gabanki nantake jinin zaidauke. *RIGA KAFIN ZINA GA KANANAN YARA* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ idan yarinya tana bacci atofamata tahiya zuwa saliheena kafa bakwai riga kafine na zina. *SIRRIN MALLAKA MAISUNA DAN MANNAU* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ sirrin mallakane m...

ADDU'AR ISTIKHARA

Image
*YADDA AKEYIN ISTKHARA* 🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌 Abunda ake nufi da ISTIKHARA shine bawa Allah (S.W.T) zabi, duk lokacin da mutum musulmi ya himmatu da niyyar aikata wani aiki wanda bai san hakiban wannan abun ba mai zai zo masa ba alheri ne ko shari ne toh wannan na so mutum ya bawa Allah zabi a kan abunda zai aikata don Allah shine yasan kashen al’amaru wato kasuwanci, tafiya ce, mu’amala ce ta kudi ko wani abu makammancin wannan, toh yana da kyau mutum ya baiwa Allah madaukakin sarki zabi don Allah ya zaban ma ka abunda yafi alheri. Karanta wannan: Ma’aurata: Abubuwan Da Ke Gyara Zaman Aure Jabir ibn Abdullah, Allah ya yarda dashi da Maihaifinsa ya ce:Manzon Allah (SAW) ya kasance yana koya mana yin Istikhara (nemanzabin Allah) a cikin dukkanin al’amura kamar yadda yake koya mana sura daga cikin surorin Alqur’ani. Ya kan ce: . ”Idan dayanku yayiniyyar yin wani al’amari to yayi sallah raka’a biyu ba farillah ba sannan ya ce: ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﺃﺳﺘﺨﻴﺮﻙ ﺑﻌﻠﻤﻚ ﻭﺃﺳﺘﻘﺪﺭﻙ ﺑﻘﺪﺭﺗﻚﻭﺃﺳﺄﻟﻚ ﻣﻦ ﻓﻀﻠﻚ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢﻓﺈﻧﻚ ...

TIRARUKAN JANHANAKALI DA MALLAKA

Image
*YADDA ZA'AMALLAKI MASOYI DA TIRARE* 🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮 *BUKHURUL'ISHQ* Budurwa idan tashafashi afuska kafin tafita zazama maidaukar hankali kuma yanajawo masoya nagaskiya,matar aurema nashafa afuska asadda take gda dankaur hankalin mai gda kokuma asadda maigda zai shigo gda kuma zakisha akirjinki kafin jima'i dan samun mallaka hakakuma akayan bacci. ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ *TIRAREN ZAITUL WUDDI* Dan matan aure kawai mallakar namijine kowane iri mallaka mai karfi tayadda bazaiji dadin mu'amala da wata mace ba yana tabbatar da kauna matukar ana amfanidashi. ana insert dash 30 minut b4 sex ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ *IRAREN NI'ITUL URSY* shima na matan aure ne kawai mallakane dasaukarda ni'ima atake yanakara laushi da taushin gaba yawan amfanidashi yana hana namiji neman matan banza. ana insert dashi 30 minut b4 sex ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ *ZAITUL'IZZA* ana shafashi daga kirji zuwa cinya kafin jima'i dan samun kudi agurin namiji mairowa. ♦♦♦♦♦♦♦♦♦♦ شهورالجن الأصلي SHUHURUL JINNI AL'ASLY 🍵🍵🍵🍵...

ABINDAKE BURGE MAZA

Image
*MATARDAKE BURGE MAZA* 1♦Matar da ta yarda ita mace ce, don haka ta tanadi duk abin da ake bukata a wajan mace. 2♦Mace mai hikma da azanci, wacce ta karanci mijinta da kyau, kuma take kaucewa duk abin da zai haddasa matsala a tsakaninsu. 3♦Mace mai taushin hali da nutsuwa, wacce miji yake jin nutsuwa idan yana tare da ita. 4♦Mace da kudi bai dame ta ba, ita mijinta kawai take so, ko da akwai ko babu. 5♦Mace mai hakuri da juriya, babu gunaguni, babu mita, da kai kara ga iyaye ko kawaye. 6♦Macen da ta dauki kanta likita, mijinta mara lafiya, domin ya sami kulawa, ta musamman da riritawa. 7♦Mace mai saurin daukar ishara, tana gane shiru da magana, da motsi da yanayin shigowa da fita, samu da rashi da kuma yanayin da ake ciki a duniya ko a gari. 8♦ Mace mai sakakkiyar zuciya, mara kulli da ramuwa. 9♦ Mace mai karawa miji kuzari da karfin hali, a kan kyawawan manufofinsa. 10♦ Mace mai rikon amanar aure, da soyayya ga mijinta kawai. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

DOMIN RABA MAIGIDANK DAWASU MATAN

Image
*DOMIN RABA MIJINKI DA MUTANENDA KE KAWOMUKU MATSALA AZAMAN AURE* 📝📝📝📝📝📝📝📝📝 Kokuma wata matace takenema tashiga tsakaninki da mijinki ko saurayinki kokuma wata ce tadaukemasa hankali yakeneman yagujeki kokuma y'arkice kikeso kirabata daway'anda basudace da'ita ba, kinemi y'ay'an citta guda 99 kowanne daya kitofamasa tabbat yada kafa daya idankingama saiki hadesu da tiraren *BUKHURULFIRAQ* kiqona awuta zasu rabu insha Allahu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

HANYOYIN MAGANCE ZUBARGASHI

Image
*IDAN GASHINKI YAFARA ZUBA DAGA SAMAN GOSHI* 👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻 📙Akwai matsaloli dakejawo gashin mace ko na namiji yafara zuba tagaba wato daga saman goshin yadinga zaizaya kadan dakadan, amma yanzu zamu ambaci hanyoyi masu kyau wajen warkarda wannan matsalar cikin sauki insha Allahu: ♦Anemi man tafarnuwa amma maikyau da man zaitun maikyau daman kwa kwa adora akan garwashi bayan minti 5 asauke idan yahuce sosai adinga shafawa kai gashi zaidena zubewa kuma zaidinga karuwa kuma zaimagance amosani. ♦Anemi garin qirfa cokali zuma cokali 4 man zaitun cokali 4 ahadesu adinga shafawa kai awanke bayan minti 20 sati 2 ♦Haka kuma castor oil namagance irin wannan matsala matukar za'ashafa sau uku arana tsawon sati 2. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

TSARABATGA MATA PART ONE

Image
*CIKAKKIYAR MACE* 👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰👩🏼‍🦰 ♦Karki haramtawa zuciyarki karbar soyayya,amma kiharamtawa soyayya kadatakuskura tazubarda darajarki ko tajawomiki ko wulakanci. ♦Kiyi murmushi koda akwai damuwa azuciyarki ki'ajiye sirrinki aranki kimikawa ubangji komai. ♦Kada kiguji kowa ammafa duk wanda yasa zuciyarki tabushe to kada yasami danshin rahamarki. ♦Kinisanci duk namijinda baida jarumtakar yimiki uziri dan watarana zakinemi gafararsa kina mai tozarta kanki akan laifinda baki'aikata b shikuma zaicigabada gasaki, ♦Mace na zama namiji idan mijinta yazama mace,tanazama maigda idan mijinta yakasa jagorantar gdan idan kaga mace batacika mace ba to namijin ne ba namiji ba. ♦Idan kagaji dani kokasami wacce tamaye gurbina karkadinga jawo rigimar rashin dalilili atsakaninmu kawai fadamin cewatalaqarmu tazo karshe. ♦Dayawa zamu kamu dakaunar juna amma bahakan nanuna zamucimma burinmu na aure ba. ♦Matarda tafi kowace mace hauka adunia ita...

MUNFARA AWON CUTUTTUKA KAMARHAKA

Image
*MUNTANADI NA'URA MAI GANO CUTUTTUKA KAMAR HAKA* 🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥🖥 ♦Tantance lafiyar kwayoyin haihuwa na maza da mata. ♦Masalolinda dake kama gabobin haihuwa na maza da mata. ♦Gano matsalolin mahaifa. ♦Tantance lafiyar maniyyi. ♦Gano lafiya da'abindake damun ido. ♦Tantance lafiyar fata. ♦Lfyar zuciya da kwakwalwa. ♦yawan kiba dakuma ramewa. ♦Cututtukan fata. ♦Abindake damun hanta koda huhu. ♦Matsalolin jini dakuma kitse. Duk zamu'iya gano asalin way'annan matsaloli ajikin dan'adam tahanyar amfani dakayan aikinmu masu inganci. *BIRNIN MAGAJI HERBAL HELTH CARE RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

DABARUN GYARAN JIKI

Image
*HANYOYIN DA ZA'ABI DAN GYARA JIKI* 👳🏻👳🏻👳🏻👳🏻👳🏻👳🏻👳🏻👳🏻👳🏻👳🏻 ♦Idan ana so a gyara gashi za a iya hada ayaba da dwai sai a kwaba su sosai sannan a shafa a gashi a jira na tsawon mintuna sha biyar zuwa talatin sannan a wanke. ♦domin gyaran farce, za a iya tsoma hannu a cikin man zaitun na tsawon mintuna biyar sannan sai a cire a kullum. Farce zai yi kyau sosai. ♦Ana amfani da zuma mai kyau domin samun fuska mai sulbi da laushi. Ana shafawa a fuska a jira na tsawon mintuna goma sha biyar zuwa ashirin sannan a wanke da ruwan dumi. A gwada wannan hadin sau daya a sati za a ga canji. ♦Ana amfani da ruwan amfuna da ruwa ana wanke kai. Yin hakan na cire dattin da ke madale a gefen gashin kai. ♦Domin masu yawan shafe-shafe za su iya yanka lemon tsami biyu sai su rida shafawa a inda ya yi duhu. Yin hakan a kullum na haskaka badin da ya bayyana a wasu gafen fata. ♦Domin samun fatar jiki mai sulbi, za a iya amfani da man zaitun da gishirin rafi a kwaba sai a rida dirzawa a fata...