ADDU'AR ISTIKHARA
*YADDA AKEYIN ISTKHARA*
🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌
Abunda ake nufi da ISTIKHARA shine bawa Allah (S.W.T) zabi, duk lokacin da mutum musulmi ya himmatu da niyyar aikata wani aiki wanda bai san hakiban wannan abun ba mai zai zo masa ba alheri ne ko shari ne toh wannan na so mutum ya bawa Allah zabi a kan abunda zai aikata don Allah shine yasan kashen al’amaru wato kasuwanci, tafiya ce, mu’amala ce ta kudi ko wani abu makammancin wannan, toh yana da kyau mutum ya baiwa Allah madaukakin sarki zabi don Allah ya zaban ma ka abunda yafi alheri.
Karanta wannan: Ma’aurata: Abubuwan Da Ke Gyara Zaman Aure
Jabir ibn Abdullah, Allah ya yarda dashi da Maihaifinsa ya ce:Manzon Allah (SAW) ya kasance yana koya mana yin Istikhara (nemanzabin Allah) a cikin dukkanin al’amura kamar yadda yake koya mana sura daga cikin surorin Alqur’ani. Ya kan ce:
.
”Idan dayanku yayiniyyar yin wani al’amari to yayi sallah raka’a biyu ba farillah ba sannan ya ce:
ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﺃﺳﺘﺨﻴﺮﻙ ﺑﻌﻠﻤﻚ
ﻭﺃﺳﺘﻘﺪﺭﻙ ﺑﻘﺪﺭﺗﻚﻭﺃﺳﺄﻟﻚ ﻣﻦ ﻓﻀﻠﻚ ﺍﻟﻌﻈﻴﻢﻓﺈﻧﻚ ﺗﻘﺪﺭ ﻭﻻ
ﺃﻗﺪﺭﻭﺗﻌﻠﻢ ﻭﻻ ﺃﻋﻠﻢ ﻭﺃﻧﺖ ﻋﻼﻡ ﺍﻟﻐﻴﻮﺏﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻥ ﻛﻨﺖﺗﻌﻠﻢ ﺃﻥ
ﻫﺬﺍ ﺍﻷﻣﺮ ) ﻭﻳﺴﻤﻲ ﺣﺎﺟﺘﻪ ( ﺧﻴﺮ ﻟﻲ ﻓﻲ ﺩﻳﻨﻲ ﻭﻣﻌﺎﺷﻲﻭﻋﺎﻗﺒﺔ
ﺃﻣﺮﻱﻓﺎﻗﺪﺭﻩ ﻟﻲ ﻭﻳﺴﺮﻩ ﻟﻲ ﺛﻢ ﺑﺎﺭﻙ ﻟﻲ ﻓﻴﻪﻭﺇﻥ ﻛﻨﺖ ﺗﻌﻠﻢ ﺃﻥ
ﻫﺬﺍ ﺍﻷﻣﺮ ﺷﺮ ﻟﻲ ﻓﻲ ﺩﻳﻨﻲ ﻭﻣﻌﺎﺷﻲ ﻭﻋﺎﻗﺒﺔ
ﺃﻣﺮﻱﻓﺎﺻﺮﻓﻪ ﻋﻨﻲ ﻭﺍﺻﺮﻓﻨﻲ ﻋﻨﻪ ﻭﺍﻗﺪﺭ ﻟﻲ ﺍﻟﺨﻴﺮ ﺛﻢ ﺭﺿﻨﻲ ﺑﻪ .
ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ ﻋﻦ ﺟﺎﺑﺮ ﻣﺮﻓﻮﻋﺎ
“Allâhumma inni astakhiruka bi ilmika wa astaqdiruka biqudratika wa as’aluka min fadlikal-azimi, fa innaka taqdiru walâ aqdiru wa ta’lamu walâ a’lamu wa anta allamul ghuyubi. Allâhumma in kunta ta’lamu anna hâdhal amra khayrun li fi dini wa ma-ashi wa aqibati amri faqdir-hu li wa yassir-hu li thumma barik li fihi wa in kunta ta’lamu anna hâdhal amra sharrun li fi dini wa maâshi wa aqibati amri fasrifhu anni wasrifni anhu waqdir liyal-khayra haythu kâna thumma ardini”
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment