TSARABATGA MATA PART ONE
*CIKAKKIYAR MACE*
👩🏼🦰👩🏼🦰👩🏼🦰👩🏼🦰👩🏼🦰👩🏼🦰👩🏼🦰👩🏼🦰👩🏼🦰👩🏼🦰
♦Karki haramtawa zuciyarki karbar soyayya,amma kiharamtawa soyayya kadatakuskura tazubarda darajarki ko tajawomiki ko wulakanci.
♦Kiyi murmushi koda akwai damuwa azuciyarki ki'ajiye sirrinki aranki kimikawa ubangji komai.
♦Kada kiguji kowa ammafa duk wanda yasa zuciyarki tabushe to kada yasami danshin rahamarki.
♦Kinisanci duk namijinda baida jarumtakar yimiki uziri dan watarana zakinemi gafararsa kina mai tozarta kanki akan laifinda baki'aikata b shikuma zaicigabada gasaki,
♦Mace na zama namiji idan mijinta yazama mace,tanazama maigda idan mijinta yakasa jagorantar gdan idan kaga mace batacika mace ba to namijin ne ba namiji ba.
♦Idan kagaji dani kokasami wacce tamaye gurbina karkadinga jawo rigimar rashin dalilili atsakaninmu kawai fadamin cewatalaqarmu tazo karshe.
♦Dayawa zamu kamu dakaunar juna amma bahakan nanuna zamucimma burinmu na aure ba.
♦Matarda tafi kowace mace hauka adunia itace mai alfahari dayawan masoyanta batare da tatsaya takalli suwaye ke nunamata kauna ba kisani duk abu mai arha jama'a sunfi yawa wajen nuna kaunarsa.
♦Dayawa matandakeshiga nadama hakan nafaruwane dan miqa dukkan ragamar rayuwarsu gawasu mazan.
♦Hakanake wataran naikuka wataran nayi dariya kamar fure nake wataran kaganni inasheqi wataran kasameni aqasa .
♦Kada kidamu danwani yaki baki kulawa wani bayagane ni'ima saiyarasata danhaka kinisanci duk mai kuntatamiki.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment