HANYOYIN MAGANCE ZUBARGASHI
*IDAN GASHINKI YAFARA ZUBA DAGA SAMAN GOSHI*
👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻👩🏻
📙Akwai matsaloli dakejawo gashin mace ko na namiji yafara zuba tagaba wato daga saman goshin yadinga zaizaya kadan dakadan, amma yanzu zamu ambaci hanyoyi masu kyau wajen warkarda wannan matsalar cikin sauki insha Allahu:
♦Anemi man tafarnuwa amma maikyau da man zaitun maikyau daman kwa kwa adora akan garwashi bayan minti 5 asauke idan yahuce sosai adinga shafawa kai gashi zaidena zubewa kuma zaidinga karuwa kuma zaimagance amosani.
♦Anemi garin qirfa cokali zuma cokali 4 man zaitun cokali 4 ahadesu adinga shafawa kai awanke bayan minti 20 sati 2
♦Haka kuma castor oil namagance irin wannan matsala matukar za'ashafa sau uku arana tsawon sati 2.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment