TIRARUKAN JANHANAKALI DA MALLAKA
*YADDA ZA'AMALLAKI MASOYI DA TIRARE*
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
*BUKHURUL'ISHQ*
Budurwa idan tashafashi afuska kafin tafita zazama maidaukar hankali kuma yanajawo masoya nagaskiya,matar aurema nashafa afuska asadda take gda dankaur hankalin mai gda kokuma asadda maigda zai shigo gda
kuma zakisha akirjinki kafin jima'i dan samun mallaka hakakuma akayan bacci.
♦♦♦♦♦♦♦♦♦
*TIRAREN ZAITUL WUDDI*
Dan matan aure kawai mallakar namijine kowane iri mallaka mai karfi tayadda bazaiji dadin mu'amala da wata mace ba yana tabbatar da kauna matukar ana amfanidashi.
ana insert dash 30 minut b4 sex
♦♦♦♦♦♦♦♦♦
*IRAREN NI'ITUL URSY*
shima na matan aure ne kawai mallakane dasaukarda ni'ima atake yanakara laushi da taushin gaba yawan amfanidashi yana hana namiji neman matan banza.
ana insert dashi 30 minut b4 sex
♦♦♦♦♦♦♦♦♦
*ZAITUL'IZZA*
ana shafashi daga kirji zuwa cinya kafin jima'i dan samun kudi agurin namiji mairowa.
♦♦♦♦♦♦♦♦♦♦
شهورالجن الأصلي
SHUHURUL JINNI AL'ASLY
🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵
Wannan tirare mai suna shuhurul'jinni,tirarene da masana dadama sukai rubutu akan amfaninsa
Yanada cikin amfaninsa idan namiji yazama mai yawan neman mata kokuma baya kula dakesosai ko baya baki hakkinki na'aure to kiy insert da wannan tirare zakiga abin mamaki,haka duk namijinda yashafashi agabansa yasaduda matarsa to zatadinga marmarinsa akodayaushe zata dena sha'awar kowa saikai.
Ana abubuwa dayawa da wannan tirare dafatan allah ya'amfanardamu dunia da lahira.
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
TIRAREN TAWALIYA
🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶🍶
Wannan tirare idan akasami humra me qamshi aka hadasu tare to aduk sadda mai gida yaji wannan qamshi sha'awarsa zata motsa yaji yanada bukatar saduwa da iyalinsa.
Akwai abubuwa dadama da'ake dawannan tirare,
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
TIRAREN AMBAR
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Tiraren ambar naruwa orignal shafashi afuska aduk sadda zaka hadu da masoyinka zaiji yadada kamuwa dakai zaki'iya amfani dashi amuk sadda oga zaidawo gda domin samun cikakkiyar alaqa da aminci atsakaninku musamman mazajenda basason sakin fuska
haka y'an matan dakeneman masoya zasu'iya amfani dashi aduk sadda zasu fita amma akwaisharami,
Haka kuma anashafashi da daddare domin kariya daga sharrin miyagun aljanu
Idan namiji yashashi a tea zaisami karfin gabansa.
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
TIRAREN TUFAHUL JINNI
☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆
Duk matarda jinin al'ada ko na haihuhuwa yaki daukemata to tanemi wannan tirare tayi hayaki natsuguno mashi zaidauke da izinin allah.
Zamu dakata anan
Kukasance damu a bayani nagaba
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
I want shurul jinn original
ReplyDelete