MUJALLAR Y'AY'A MATA

*MUJALLAR MATA* 💁🏼‍♀🤦🏻‍♀💁🏼‍♀🤦🏻‍♀💁🏼‍♀🤦🏻‍♀💁🏼‍♀🤦🏻‍♀💁🏼‍♀🤦🏻‍♀ wannan mujalla zatadinga fitowa duk wata takunshi duk wani abu day'ay'a mata kebukata ♦Addu'oi ♦Gyaran jiki ♦Gyaran amare ♦karya sihiri duk wani maizuwa siyen kaya awannan center tamu za'abashi kyautar wannan mujalla. ga kadan daga cikinta dan kugaggauta nemantaku dan samu cikakkun bayanan kuma duk wata zaku sami sababbin bayanai DOMIN TAMBAYA KO KARIN HASKE: 🖥Whtsap 08080678100 ☎kira 08067680164 ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ *YADDA ZAKIJA RAGAMAR NAMIJI* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ Duk matarda tashafa maganinmu mai suna *DABAIBAYI* duk namijinda takama hannunsa zaibita saudakafa sai yadda tayi dash. *IDAN JININ HAILA KO NA BIQI YAKI DAUKEMIKI* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ kawai nemi maganinmu mai suna *ALWIQAYAH* kitirara gabanki nantake jinin zaidauke. *RIGA KAFIN ZINA GA KANANAN YARA* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ idan yarinya tana bacci atofamata tahiya zuwa saliheena kafa bakwai riga kafine na zina. *SIRRIN MALLAKA MAISUNA DAN MANNAU* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ sirrin mallakane maitsananin gaske ayanke farce ranar laraba akona farcen ahadada gumink da garin najma ahada a tea ko lemu duk wanda yasha zaikamu dakaunark so mai matsanani. *DOMIN HANA FARUWAR WANI'ABU* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ Kamar hana wata tafiya ko hana wani aure da ba'alheri aciki anemi hudar tumfafia da madaci da kimba da bukhurulfiraq adinga hayaki dasu ana fadar(Huwa muntaqimun muzillun)41 kwana uku ajere komenene za'afasashi. *DOMIN MALLAKAR MASOYI* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ anemi ma'ulhubbi azuba abaki akaranta(BADUHUN)19 sai ajuye ruwan a abinci ko alemu duk wandayasha zaizama masoyi kuma mai biyayya agarek. *NAMIJI MAI NEMAN MATA* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ anemi bargon rakumi akona ahadada ni'imatul'ursy atofa LAHAULA WALAQUWWATA ILLA BILLAHIL ALIYUL'AZIM 44 adinga insert kafin jima'i zaidena sha'awar kowace mace. *DOMIN JAWO HANKALIN MASOYINDAKE FISHI DAKAI/KE* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ Idan wani nafishi dake kikeson yadena yajuyogareki to dinga maimaita wannan addu'ar tsawon kwana uku (Ya'adufu yazalquwwatilmateen a'adif alayya wane dan wance afadi sunansa birahmatika ya'arhamarrahimeen)313 idankuma za'ahaduda masoyi akashafa bukhurul'ishqi afuska matukar yaganki to soyayya zatakaru. *MATAR DA MIJINTA BAYA'IYA KUSANTARTA ARANAR KWANANTA* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ anasamun irin wannan matsalar yazama namiji duk aranarkwanan wata daga matansa bazai'iya kusantarta ba amma tsakaninsa dawasu matan normal yana'iya jima'i dasu to kisami *BUKHURUTTADMEER* kidinga tirara gabanki sau 2 arana tsawon kwana tara. *IDAN KINASO NAMIJI YAZAMA MAI BIYAYYA* ♦♦♦♦♦♦♦♦♦ kinemi tiraren *AL'INAYAH* kihada daruwankwakwa kiyi insert dashi minti talatin kafin sex namiji zaizama mai biyayya agareki. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI