Posts

Showing posts from May, 2019

NAU'O'IN MATA A WAJEN JIMA'I

Image
*HALAYEN MATA GAMEDA JIMA'I* πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ»πŸ‘³πŸ» masana ilimin jima'i sunkasa mata gida daidai da zubin halittar kowace mace dakuma dabi'arta: ♦Akwai matarda mafi girman abinda yafi dagamata hankali awajen mu'amala shine aimata wasa marfin gabanta a'iyanan sha'awarta take irin wannan matan sunfi jujjuya jikinsu ayayinda ake mu'amala dasu irinsu sunfi kaunar namiji mai gajerar al'aura kuma sunfison adade anawasa kafin sex kuma basajurewa jima'i tabaya,jima'inda sukafiso shine na gefe, yanadakyau maza sukula da irin matanda suketarb dansamun natsuwa. ♦Akwai matarda sha'awarta nacan kasan gabanta sosai sai anje wajen take'iya gane anfara jima'i irin way'annan matan sunfi kaunar namiji mai doguwar al'aura da kauri. ♦Akwai mace maisaurin gamsuwa dakawo shikenan idan namiji yatsayahaka batada damuwa kuma inyacigaba zatadada kawowa. ♦Akwai matarda suke kira Ψ§Ω„Ω‡Ψ§Ψ―Ψ¦Ψ© ita dabi'arta ba'agane takawo k...

QAIQAYI KOMAKAN MASHEQIYA

Image
*QAIQAYI KOMA KAN MASHEQIYA* 🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚🦚 Maganine da wannan cibiya mai'albarka tasamarmuku ya'al'ummar musulmi dan amfaninku maganine dake magance matsaloli kamarhaka: *DUK WANDA YAJEFEKA KO YAKULLAMAKA MAKIRCI ZAIDAWO GARESHI* ♦Duk wanda ke kullamaka makirci zai kunyata. ♦Duk wani sihiri dake jikinka zai warware. ♦Yana hana sake shigar sihiri ajikinka da'izinin Allah. ♦Yana magance kambun baka ♦Yana magance Hassada da kyashi na jama'a ♦Duk wanda yajefeka da sharri sau uku saiyahalaka. ♦Yana magance duk wata cuta da'aka kasagane kanta. ♦Ana aman duk wani sihiri da'akaci ko akasha. *MAGANE DA MUNJARRABA DAYAWA ANSAMI WARAKA* Allah yakaremu daga sharrin masu sharri damasu hasada da zagonkasa amin. *DAGA BIRNINMAGAJI ISLAMIC HELTH CARE RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

MATSALOLIN ZAMA DA MACE DAYA

Image
*ILLOLIN ZAMA DA MACE DAYA* πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– Zama da mace daya yana kawo illoli da dama ga magidanci da su mata kansu da kuma al`umma. **** *ILLOLI GA MAGIDANCI* 1:-Yana rage masa nishadin aure. 2:-Yana kawo tsufa da wuri. 3:-Yana saka maigida cikin damuwa 4:-Yana saka wa mace ta rika daga masa kai, tayi masa yadda taso saboda ta san ba shi da yadda zai yi. 5:-Yana rage masa samun soyayya da tarairaya da kulawa da ya cancanta a matsayinsa na maigida. 6:-Yakan hana shi tantance so na gaskiya daga bangaren matarsa ko wanin haka. **** *ILLOLI GA SU MATAN* 1:-Yana hana wadansu samun mazajen aure. 2:-Yana dorawa matar gida aiyukan da suka shige misali kamar, kulawa da maigida, yaran gida da ita ma kanta. 3:-Yakan hana mace samun isasshen hutu da kuma lokacin kulawa da kanta. 4:-Yana rage wa mace kuzarin nuna soyayya ga maigidanta. 5:-Yana saka matar gida cikin tsoro da fargaba maras yankewa na ko za ai mata kishiya. 6:-Yana haifar da rashin amincewarta ga maigidanta da dauwamar d...

ABUBUWANDA KE JAWO BUDEWARGABA

Image
*ABUBUWANDA KE JAWOWA MATA BUDEWAR GABA* πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’– πŸ–Budewar gaba musamman gamace mai'aure binciken masana yanuna hakan bakaramar illa bace garuhin aurenki dominkuwa duk matarda tabude sosai namiji baifiyejin jima'i da'ita b saidai ayi cikin rashin armashi da burgewa daganan ma yazama baidamu da kusantarta ba,duk kuwa matar da namiji baya kwadayin kusantarta to dawahala tadinga cin moriyarsa soyayyarsa abinhannunsa daukar shawararta dasauran dai abubuwanda rayuwar aure ke taqamadasu. *KADAN DAGA ABUBUWANDA KEWO WA MATA BUDEWAR GABA* ♥SHEKARU,duk matarda takwana 2 to dole jikinta yabude sosai sbd tana rasa wasu sinadarai ajikinta kamar ustrogen omega6 omega 3 danhaka yanadakyau anemi ingantattun sinadarai adinga gyara jiki masu anemi shawarar masana. ♥RASHIN ZUWAN'AL'ADA wannan ma yanajawowa mata dayawa budewar gaba sosai aita faman gyara abu yagagara yanadakyau anemi wanda yasan abinda yake. ♥SHAN KWAYOYIN HANA DAUKAR CIKI wannan ma yanahaddasawa wasu...

TSARABA GA MASU NEMAN MIJI

Image
*TSARABA GA MASU NEMAN MIJI** πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š πŸ‘πŸ» Ya'ubangjina ka'auramin managarcin miji wanda zansami natsuwa dashi yazama silar farincikina da daukakar darajata. πŸ‘πŸ»Ya'ubangji duk namijinda zan'aura kasa yazama mai addini mawadaci mai'albarka maitsarki maidadin mu'amala dakyawawan dabi'u. πŸ‘πŸ»Ya'ubangji kabani miji maitsoronka wanda zaikareni daga fadawa haramun kawamatamu da y'ay'a nagari. πŸ‘πŸ»Ya'ubangji kacigaba da kareni da dukkan gabobina daga fadawa aikin sabo kabani juriyar cinye jarabarka ya'arhamarrahimin. πŸ‘πŸ»Ya'ubangji katseratar dani daga tarkon kowane makirin namiji kada kajarrabeni dasoyayyar wanda ba'alheri atare dashi kokuma zuciyata taso wanda bazamuy aure ba πŸ‘πŸ»Allah kayayemin bakincikina kadaukemin damuwata kajibinci lamarina kahaskaka zuciyata kawadatani dahalak yarabbal alamin. πŸ‘πŸ»Allah narokeka dasunayenka masu tsarki kabani miji mainasara arayuwarsa mainatsuwa da faranta rai wanda bagirmankai az...

ABUBUWANDA KE LALATA KWAKWALWA

Image
*ABUBUWA MASU LALATA KWA KWALWA SUTABA HANKALI* πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– πŸ›‘Rashin yin fitsari da safe πŸ›‘Cin abinci over akodayaushe πŸ›‘Shan taba/shaye shaye πŸ›‘Rashin cin abincin safe πŸ›‘Rashin bacci πŸ›‘Rufe kai da mayafi alokacin bacci kuma akodayaushe. πŸ›‘Rashin samun lokaci dan nazari akan al'amura. πŸ›‘Yawan shan abubuwa masu suga. πŸ›‘Rashin tattaunawa da jama'a. MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100

YADDA ZAKIHANA JININ AL'ADA ZUWA

Image
*ABUBUWA UKU DA ZASU HANA ZUWAN JININ AL'ADA AYAYINDA KIKE AZUMI KO UMARAH* πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š Idan kina azumin ramadan kuma bakyason al'adarki tazo dankarkisha azumi to yi amfanida hanyoyinnan masu aminci dan cimma burinki. πŸ›‘SHAYIN DANYAR CITTA. matukar zakidinga shan kofi uku daga magriba zuwa sahur kullum to zaki'iya gama ramadan batare da zuwan jinin al'ada ba kuma hakan bazaizama wata matsala ga lafiya ba. πŸ›‘BAQ DUNAS. shima shayinsa ake dan hana zuwan al'a'ada πŸ›‘SHAYIN KURKUR, shima kamar sauran hanyoyin yana tsaida zuwan jinin al'ada. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

ABUBUWANDA KE KASHE SOYAYYA BAYAN AURE

Image
*BOYAYYUN ABUBUWANDA KE RUSA RAYUWAR AURE* πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– πŸ–Abubuwane kanana damukeyinsu ayau da gobe batare da mundaukesu da muhimmanci b amma afakaice suna rusa zamantakewa . πŸ›‘RASHIN GAIDA JUNA BAYAN ASUBA. ahakadai karamin abu amma kuma dukkan ma'auratanda basu damu da gaisuwar asuba ba hakika zamantakewarsu akowace rana nadada rage armashi, ayadda akafiso kai namiji kaine zakashiga inda matarka take kaimata yakika tashi dafatan kintashi lfy idankuma al'adarku tanuna matane keyi to lallai dai akula,adingayi daga ranarda kuka dena to kuna rusa soyayyarkune. πŸ›‘TUHUMA/ZARGI/BAKINKISHI Duk gidanda way'annan dabi'u sukasami gindin zama to hakika soyayya zatagushe akarshe babu mafita sai rabuwa. πŸ›‘TAURINKAI/MUMMUNAN ZATO Duk ma'auratanda kenunuwa juna gadara da nuna isa to soyayya batada mahalli atsakaninsu ballantana kuma ma'auratanda basayiwa juna kyakkyawan zato. πŸ›‘DENA JIMA'I Duk ma'auratan da suke dena jima'i wai amatsayin hora juna ko k...

ADDU'AR DAURIN BAKI

Image
*DOMIN DAURE BAKI* πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– ▪Idan bakason adinga fadar laifinka. ▪Idan Allah yahadaka da aboki/miji/mata/suruka mai surutu akanka. ▪Idan kanada famada masu yawan gulma akanka, ▪Idan bakaso wasu jama'a su samaka ido aharkokinka. ▪Idan bakyaso aita damunk damiyagun maganganu. Kawai yi alwala kayi istigfari da salati tare da duk abinda kayi niyya aranka/ki sai atofa wannan aya kafa 70 ajikin *FULFUL'ABYAB* idan angama akonashi a wuta. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100