TSARABA GA MASU NEMAN MIJI
*TSARABA GA MASU NEMAN MIJI**
πππππππππππ
ππ» Ya'ubangjina ka'auramin managarcin miji wanda zansami natsuwa dashi yazama silar farincikina da daukakar darajata.
ππ»Ya'ubangji duk namijinda zan'aura kasa yazama mai addini mawadaci mai'albarka maitsarki maidadin mu'amala dakyawawan dabi'u.
ππ»Ya'ubangji kabani miji maitsoronka wanda zaikareni daga fadawa haramun kawamatamu da y'ay'a nagari.
ππ»Ya'ubangji kacigaba da kareni da dukkan gabobina daga fadawa aikin sabo kabani juriyar cinye jarabarka ya'arhamarrahimin.
ππ»Ya'ubangji katseratar dani daga tarkon kowane makirin namiji kada kajarrabeni dasoyayyar wanda ba'alheri atare dashi kokuma zuciyata taso wanda bazamuy aure ba
ππ»Allah kayayemin bakincikina kadaukemin damuwata kajibinci lamarina kahaskaka zuciyata kawadatani dahalak yarabbal alamin.
ππ»Allah narokeka dasunayenka masu tsarki kabani miji mainasara arayuwarsa mainatsuwa da faranta rai wanda bagirmankai azuciyarsa.
ππ»Allah kagaggau ta kawomin dauki kabani mafita Ya Allah kashare hawayena ni mairaunice kuma baiwarka banida karfi ko iko ko dabara sai abinda katsaramun Allah kaimin mafita alamarina.
ππ»Ya'ubangji katsare al'aurata daga sabamaka katsare dukkan gabobina daga rudin shaidan kawadatani daga halak yasarkin sarakuna.
ππ»WA'UFAWWIBU AMREE ILALLAH INNALLAHA BASIRUN BIL'IBAD sau 70
πππππππππππ
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment