ABUBUWANDA KE JAWO BUDEWARGABA

*ABUBUWANDA KE JAWOWA MATA BUDEWAR GABA* πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’– πŸ–Budewar gaba musamman gamace mai'aure binciken masana yanuna hakan bakaramar illa bace garuhin aurenki dominkuwa duk matarda tabude sosai namiji baifiyejin jima'i da'ita b saidai ayi cikin rashin armashi da burgewa daganan ma yazama baidamu da kusantarta ba,duk kuwa matar da namiji baya kwadayin kusantarta to dawahala tadinga cin moriyarsa soyayyarsa abinhannunsa daukar shawararta dasauran dai abubuwanda rayuwar aure ke taqamadasu. *KADAN DAGA ABUBUWANDA KEWO WA MATA BUDEWAR GABA* ♥SHEKARU,duk matarda takwana 2 to dole jikinta yabude sosai sbd tana rasa wasu sinadarai ajikinta kamar ustrogen omega6 omega 3 danhaka yanadakyau anemi ingantattun sinadarai adinga gyara jiki masu anemi shawarar masana. ♥RASHIN ZUWAN'AL'ADA wannan ma yanajawowa mata dayawa budewar gaba sosai aita faman gyara abu yagagara yanadakyau anemi wanda yasan abinda yake. ♥SHAN KWAYOYIN HANA DAUKAR CIKI wannan ma yanahaddasawa wasu matan budewar gaba sosai musamman ga mata masu shekaru kuma sudade suna amfanida kwayoyin. ♥BAYAN KOWACE AL'ADA wasu masana sungano cewa aduk sadda mace tagama al'ada tanasamun budewar gaba amma baduk mata kegane haka b sbd kadan kadan budewar ke faruwa sai'a asibitine za'a'iya ganinhaka sukace yanadakyau akalla duk kikagama al'adarki to kigyara kanki dasinadarai masu inganci ♥YAWAN JIMA'I YAWAN HAIHUWA duk in'akadace damace marar kulada jikinta zatadinga budewa sosai kamata yayi duk bayan jima'i kafi wani jima'i kikulamakanki akalla koda ruwa rumman ne kiy insert dashi yana matse jiki. *FADAKARWA* ♥Kiguji amfani da bagaruwa wai dasunan matsi indai badaga wanda yasan maganine bane yahadamiki zata daukemiki ni'ima gabadaya wasuma tanahaddamusu zazzagowar gaba, ♥Kiguji yawan amfani da Alimun yana kashe dandanon fatar gaba yamaidake marar jindadin jima'i kamar wacce tadade tana lasbian. KUKASANCE MAMU AKODAYAUSHE *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HELTH CARE RIJIYAR ZAKI KANO* daga group dinku na *MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Comments

  1. Maganin maza nake nema wanda zaisa mijina ya dunga relising sau biyu ko uku akaina

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

DOMIN SAMUN FARINJINI

GAMSARDA MIJINKI TAHANYAR JIMA'I