ABUBUWANDA KE LALATA KWAKWALWA

*ABUBUWA MASU LALATA KWA KWALWA SUTABA HANKALI* ๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“–๐Ÿ“– ๐Ÿ›‘Rashin yin fitsari da safe ๐Ÿ›‘Cin abinci over akodayaushe ๐Ÿ›‘Shan taba/shaye shaye ๐Ÿ›‘Rashin cin abincin safe ๐Ÿ›‘Rashin bacci ๐Ÿ›‘Rufe kai da mayafi alokacin bacci kuma akodayaushe. ๐Ÿ›‘Rashin samun lokaci dan nazari akan al'amura. ๐Ÿ›‘Yawan shan abubuwa masu suga. ๐Ÿ›‘Rashin tattaunawa da jama'a. MATSALOLIN MA'AURATA GROUP ☎08080678100

Comments