ADDU'AR DAURIN BAKI
*DOMIN DAURE BAKI*
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
▪Idan bakason adinga fadar laifinka.
▪Idan Allah yahadaka da aboki/miji/mata/suruka mai surutu akanka.
▪Idan kanada famada masu yawan gulma akanka,
▪Idan bakaso wasu jama'a su samaka ido aharkokinka.
▪Idan bakyaso aita damunk damiyagun maganganu.
Kawai yi alwala kayi istigfari da salati tare da duk abinda kayi niyya aranka/ki sai atofa wannan aya kafa 70 ajikin *FULFUL'ABYAB*
idan angama akonashi a wuta.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
MUNA GODIYA AMMAN DAN ALLAH MALAN MIYE FULFUL ABUYAB?
ReplyDeleteAibaku Fadi ayar ba
ReplyDelete