YADDA ZAKIHANA JININ AL'ADA ZUWA
*ABUBUWA UKU DA ZASU HANA ZUWAN JININ AL'ADA AYAYINDA KIKE AZUMI KO UMARAH*
πππππππππππ
Idan kina azumin ramadan kuma bakyason al'adarki tazo dankarkisha azumi to yi amfanida hanyoyinnan masu aminci dan cimma burinki.
πSHAYIN DANYAR CITTA.
matukar zakidinga shan kofi uku daga magriba zuwa sahur kullum to zaki'iya gama ramadan batare da zuwan jinin al'ada ba kuma hakan bazaizama wata matsala ga lafiya ba.
πBAQ DUNAS.
shima shayinsa ake dan hana zuwan al'a'ada
πSHAYIN KURKUR,
shima kamar sauran hanyoyin yana tsaida zuwan jinin al'ada.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment