ABUBUWANDA KE KASHE SOYAYYA BAYAN AURE
*BOYAYYUN ABUBUWANDA KE RUSA RAYUWAR AURE*
πππππππππππ
πAbubuwane kanana damukeyinsu ayau da gobe batare da mundaukesu da muhimmanci b amma afakaice suna rusa zamantakewa .
πRASHIN GAIDA JUNA BAYAN ASUBA.
ahakadai karamin abu amma kuma dukkan ma'auratanda basu damu da gaisuwar asuba ba hakika zamantakewarsu akowace rana nadada rage armashi,
ayadda akafiso kai namiji kaine zakashiga inda matarka take kaimata yakika tashi dafatan kintashi lfy idankuma al'adarku tanuna matane keyi to lallai dai akula,adingayi daga ranarda kuka dena to kuna rusa soyayyarkune.
πTUHUMA/ZARGI/BAKINKISHI
Duk gidanda way'annan dabi'u sukasami gindin zama to hakika soyayya zatagushe akarshe babu mafita sai rabuwa.
πTAURINKAI/MUMMUNAN ZATO
Duk ma'auratanda kenunuwa juna gadara da nuna isa to soyayya batada mahalli atsakaninsu ballantana kuma ma'auratanda basayiwa juna kyakkyawan zato.
πDENA JIMA'I
Duk ma'auratan da suke dena jima'i wai amatsayin hora juna ko kuntatawa juna to sunsani igiyar alakarsu suke ragewa kwari dankuwa akarshe hakan na'iya zama silar kiyayya akarshe arabu.
πKIN GASKIYA.
mafiyawanmu sunsan abinda suke badaidai bane amma kaga mutum yadage dagangan wai shine maigaskia duk ma'auratanda basa karbar laifinsu aurensu dawahala yadore.
πBINCIKEN WAYAR JUNA
hmm wannan basainace komaiba jiki magayi, namaga wasu malaman sunharamta binciken wayar juna wallahu a'alam.
*Muhadu a karo na biyu zamu dora*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment