ZAITUSHSHAYI-AL'AKHDAR
*ZAITUSHSHAYI AL'AKHDAR* ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Wannan oil yana magance matsaloli kamarhaka: ➡Gyara lafiyar fata idan anhadashi dakowane irin mai najiki. ➡Sadidan ne wajen kashe kurajen fuska ko najiki. ➡yana warkarda kurajen sanyi ko kurajen damana. ➡Anahadash daman shamfo dan gyara gyara dakashe amosani. ➡yana kashe radadi ko toshewarhanci idan akahadashi daruwan dumi akashaki hayakin. ➡Shafashi kafin akwanta yanahana kwari hawajikink. ➡Yawan shafash ahammata yanarage saurin fitar gashi, ➡Duk wasu kuraje dasuke dawuyar warkewa yana kashesu kuma yahanasu girma. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100