HANYOYIN MAGANCE GUMI
*MEYAKE JAWO YAWAN GUMI A FUSKA*
✍🏻
Gumi wata al'adace tajiki dayake fita aduk sadda jiki yadauki zafi fiye da wanda zai'iya rikewa to saikaga gumi nafitowa saboda jiki yasami damar rike iya zafinda yake bukata.
➡wani yafi gumi asadda yashiga rana ko guri da'iska bata zagayawa.
➡wani kuma guminsa nafitane asadda yai aikinda zai motsa jikinsa.
➡kowane dan'adam gurarenda gumi yafi fitowa ajikinsa.
➡wani guminsa ahammata ne.
➡wani guminsa a fuskane.
➡wani agashin kansa yafi tara gumi.
➡wanikuma atsakanin cinyoyinsa
➡wanikuma duk jikinsane ke dauka.
*WASU DAGA ABUBUWANDA DAKE JAWO YAWAN GUMI*
🔸yankewar al'ada kokuma shiga shekarun dena haihuwa ga mata kadai.
🔸damuwa matsananciya ko tsoro ko fargaba.
🔸rashin natsuwa
🔸 toshewar thyroid glands,
🔸samun sauye sauye a hermonce.
*HANYOYIN WARAKA*
➡nisantar yawan gahwa da tea.
➡nisantar sigari
➡shafa powder maidauke gumi
➡nisantar kayan zaki musamman dasafe dakuma lokacin bacci.
➡kulada shan ruwa akai akai
➡shankofi uku na tea din ganyen marayya zaidaukema yawan gumin jiki daga ko'ina ajikinka.
➡kuma ana iya dinga wanke fuska daruwan alimun wannan ma yantaimakawa wajen hana gumi.
➡kokuma adinga kula dayawan cin cocumber hakika yanataimakawa sosai wajen hana yawan gumi.
➡yawan shafa man kwakwa a guraren da gumi keyawan damunka zaidena da'izinin allah.
✍🏻
Kuziyarci
*BIRNIMAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYARZAKI KANO*
☎08080678100
Domin neman shawara akan abubuwandake damunku ko suka shigemuku duhu.
Comments
Post a Comment