ILLOLIN NISANTAR JIMA'I GA MA'AURATA
Nisantar ma'aurata ga junansu kokuma ince kauracewarsu ga juna
Kokuma haka kawai namiji yadau alwashin dena mu'amalar aure da matarsa
Kokuma ita matar tadau wannan matakin
To mu amatakin kiwon lfy dakuma masanan alakar dake tsakanin halittar namiji da mace
Anakiran wannan abu da
الجوع الجنسي
Ma'ana YUNWAR SEX
Bincike kuwa yatabbatarda hadarin yunwar sex
Wanda dawahala mai irin wannan yunwar kasameshi mainatsuwa ko kwanciyar hankali
Wasuma takankaisu ga samun matsala a hankalinsu
Kokuma suzama dolaye ko sudinga shirme a ayukkansu na yau da gobe
gangarjikinka shike da bukatar abinci
Ruhinka kuma shike da bukatar sex
Dayawa amasu bincike sunaganin yunwar sex tafi illa tareda lalata jikin dan'adam fiye da yunwar abinci
Sunbada misalai dadama akan mata masu shekaru iri daya wannan tayi aure kuma akayi dace tasami kwanciyar hankali acikin aurenta
Itakuma dayar batai aure ba
To zakafahimci damuwa darashin sukuni ga wacce batai auren b
Yunwar sex sunce tafi karfin aimata dabara kuma tagagari duk wani numfashi
Duk wanda zakaji yana karyata sha'awa to malamai sukace kodai makaryaci kokuma baida lafiya
Ansami manyan malamai da sha'awa taci karfinsu ankuma samu masu sarauta duk tarihi yatabbatar
Hasalima yazo ahadisi manzon allah saw yace
لارهبانية في الإسلام
Ma'ana
musulunci baiyadda kaita ibada b kokuma kaki aure sbd ibada
Tabbas akwai matsaloli dazasu iya samun jikin ma'auratanda suka kauracewa juna
Ga kadan daga matsalolin
*الشعور الزائد بالتوتر
Ma'ana matsananciyar damuwa ga dukkan mjtar da shi mijin
Domin mu'amalar auratayya tana taimakawa wajen fitarda dogon numfashinda ke tafiyarda damu da bakinciki yasamar da hutu da natsuwa
*abu na biyu shine
تزايدخطر الإصابة بسرطان البروستاتا
Wannan bincike na biyu wata jami'a ce a america suka gano cewa tabbas ma'auratan da basa kusantar junansu to saisunfi kamuwa da cancer ta al'aura
Mijin da kuma matar
Zasu'iya kamuwa da cututtukan al'aura dukkansu
Abu na uku
الإصابة بالبرد
Ma'ana kamuwa da cutar sanyi
Ko ayanzu kuwa zamuga y'an matan mu sunfi watan aure zama da wannan cuta ta sanyi
Abu nagaba shine
فقدان القدرة الإنتصاب
Ma'ana duk namijinda zai dade baikusanci iyalinsab to zaizama marar kuzari
Akwai bince danagani akan matsalolin al'aura na maza tabbas wannan matsalar tanashafar hadda maza masu mugun dadewa basuy aure b
Abu nagaba shine
الشعور باالإكتئاب
Ma'ana yawan gajiya ko kasala
Wannan kuma wata mujallace mesuna
Archives of sexual bahavior
Suntabbatar da bbu abinda ke karfafa gabobi kamar kusantar juna akan ka'ida
Takaice dai ko amusulunci ba'aso miji yahaura watannin iddar mutuwa baikusanci iyalinsa b
LOKUTANDA KUSANTAR JUNA KE'IYAZAMA MATSALA
*aduk sadda ango yatabbatar yakawarda budurcin amaryar sa tohakika yakaurace sake kusantarta sai akalla bayan kwana uku ko hudu
Inkuwa yakasa hkr to akwai yiyuwar shida ita suhaduda cutar al'aura ita infection shikuma sa'abinda yagani
*dole ahakura da juna alokacin haila da lokacin jego yin sex a lokacin yana'iya haifarda cancer
*ahakura da sex asadda akejin muguwar gajiya mu matsananciyar damuwa
*anisanci sex asadda kike fama da infection domin indai zakiy sec bazaki warke b
*aguji sex asadda oga ke fama da kuraje agabansa harsai yawarke
*akuma guji sex asadda daya daga ma'aurata yakamuda daya daga matsalolinda ake samu awajen sex
Wannai atakaice kenan
Allah yasa an amfana da wannan y'ar fadakarwa
Allah yataimakemu yaimana jagora acikin dukkan al'amuranmu yasadamu da farinciki aduk wata ma'am aka dazamuyi
Dan'uwanku amusulunci
Aminu yahuza
Ma'assalam
Anyi wanan lecture a
DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
Comments
Post a Comment