ABUBUWANDA KEJAWO NISANTAR JIMA'I GA MA'AURATA
WASU DAGA DALILANDA KESA MA'AURATA NISANTAR JIMA'I
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
➡Asadda daya daga cikin ma'aurata yadaina tsaftace jikinsa yaxama suna jima'adi da kazanta.
➡Asadda namiji yamaida matarsa kamar riga yasaka iyagadama yacire inyaso, zaikusanci matarsa banuna kauna dasoyayya ballantana wasanni kafin mu'amala.
➡Asadda nimiji yadaina damuwa da karfin gabansa yazama sam mintuna kadan yagama biyan bukatarsa.
➡Asadda mace tadena aske muhimman gurare ajikinta kokuma tabarsu cikin datti.
➡Asadda ma'aurata suka kasa fahimtar irin nau'in kwanciyarda tafi gamsar dajunansu, domin wata kwanciyar na cutarda dayansu.
➡Asadda miji ko matar kefamada warin baki.
➡Asadda ma'aurata suka kasa samarwa dakansu lokacinda yadace dakwanciya agurinda baidace ba.
➡Asadda ma'aurata yazama kullum salonsu iri daya ne kuma aguri daya kuma basa nunawa juna jindadinsu dajuna,
➡Asadda daya daga cikinsu ke cikin damuwa ko wata matsala.
➡Asadda matartakamu da matsalolin infection,
➡Zamadakayanda basudaceba alokacinda yakamata ace ankusanci juna.
➡Sakarmiji ragamar komai saiyanda yajuyaki
*KUKUNSANDA CEWA ANASAMUN KIYAYYA ATSAKANIN MA'AURATA YAYIN JIMA'I*
hakika akwai dabi'u da wasu keyi yayin jima'i irin way'annan halayen najawo kiyayya tahakika atsakanin ma'aurata ranatsaka miji zaiji kinfita daga ransa kokuma ke kiji haka batare da wani laifinda zaku'iya nunawa juna ba. Kuma dadama hakan tana faruwa rana tsaka ma'aurata sudena kusantar juna ina dalili babu.
Kunemi littafi
📗رجوع الشيخ الي صباه
📗العلاقات الحميمة
📗ممنوع لغير المتزوجين
Zakuga al'amura acikin littafannan
Zamudora in sha allahu arubutu nagaba.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎0808678100
Comments
Post a Comment