INA MASU FAMA DA MATSALAR BUDEWAR GABA
Duk maifama da wannan matsalar to ga waraka da'izinin allah wannan sirri zaishare hawayenki batare d kinkashe kudadenki ba,kisami kwallayen y'ay'an dabino kimankesu sosai kishanya subushe a'inuwa kuma inda iska zata busar dasu, to daganan saiki kidasu suzama gari, saikibari sai lokacinda kiketal'ada saikidinga dibar cokali daya kinasha da madara a tea mai zafi y'ar uwa zakiyi bankwana da matsalar budewar gaba.
Domin samun ingantattun kayan kiwon lafiya na maza dana mata tare da matsalolin dasukashafi rayuwarmu tayau da kullum kuziyarcemu a
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
08080678100
Comments
Post a Comment