TSARABA GA MATA Y'ANKWALISA
MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA
Sudai mata. Bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin.
Yin
Jima'i, Akoy. Matan Dake da Bukatar a. Dauki Akalla Mintuna
Ashirin. 20. Ko Fiye Da Hakan
Kamin Su iya Samun Biyan Bukata, a Yayinda Qalilan ke Bukatar
Mintuna Goma. 10. Sai Dai Wata Matsala Dake Addabar Maza
Anan. itace Zaka Taradda Wasu Mazan Ba Yanda Za'ayi Su Dauki.
Tsawon minti
Biyar 5 Akan Matarsu Suna Jima'i nan Take da Zaran Sun Fara Sai
Suyi inzali a
lokacin da Matansu Ke da Bukata Dasu. kuma Dazaran Sunyi
Wannan inzalin Shi Kenan Sun Kare jima'i.
Wanda Wannan Ba Karamar illa Yake Haddasawa a.
Zamantakewar
Aure Ba. Sai Kaga Mai-gida. Yana Tayi. wa Matarsa Magana
Amma
Bata Saurarawa Ballantana Ta Kula Shi. Saboda Matar ta Rainashi
ya
Koma Wata Kala Tunda ya. Kasa Fitarda Kitse a. Wuta. A.
Addinance
Hakkin Kane Ka Rinka Biyawa Matarka da Bukata.idan Matarka na
Samun Biyan Bukata a Tare Dakai To Zaka ga a Koyaushe
Hankalinta
Akanka Yake, Tarbiya da Ladabi Sai Dada Qaruwa Mukeyi
Ko a Kotu Aka. je Matukar Matarka ta Fada Cewa Baka iya Biya
Mata da. Bukatarta to Kotu Zata Baka Damar Tafiya Neman
Magani
idan ka Samu Alhamdulillah. idan Kuma Baka Samuba Kasha Baka
Warke Ba,to Kotu Zata
Raba Auren Gudun Kadda Matar Taje Ta Afka a Cikin Zina.
Waiya'zu Billah
Abubuwan dake kawo saurin-inzali Sun Hada da
1 Basir da yayi
Kaka Gida a Kwankwason Namiji.
2. Ciwon sanyi da Sanyin Mara.
3. Karancin Ruwan Maniyi.
4.Gajiya
5.Taruwar Daskararren Maniyi Ga Mara.
6 Yawan Fushi Bacin Rai Tsakaninka Ma'aurara
7. Rashin Kwanciyar Hankali Alokacinyi
8. Rashin Koshi Cin Abinci Ishashe
Da sauransu.
Maza masu Matsala ta Saurin inzali Su Daina Shan Kayan
Zaki, Kamar na Suga, Minti Alewa, Kafi Zabo, Coke, Lemon
juice,da
Kayan Maski Wadanda Ba Dangin Nama ko Kifi Bane.
A Rinka Motsa Jiki Akai Akai (exercise)
GYARAN KIRJINKI
*kowanne miji akwai irin abinda yafi burgeshi a jikin matarsa.*
*yi kokari ki dinga sarrafa masa wannan abin da gyaranshi da kyau.*
*ki zama mai biya masa bukatarsa dabarun bayyanar da tudun kirjinki ga mijinki.*
*idan kinki to akwai mata masu tallar abubuwansu a'arha zai gani*
✥ ofisoshi
✥ kasuwanni
✥ bakin titina
*da zarar kin fara haihuwa musamman kirjinki bai da tudu to ki daina zama ba rigar mama.*
*tsabtsaxe rigunan mamanki akai akai da fesa musu turare kafin kisa daga rigunan mamanki sun fara saki, yi maza ki sake sababbi.*
*ki dinga siyan dozen 12 ko F kadai ma zasu isheki.*
_sai sunfi dadewa basu sakiba idan rigar mama ta saki nono baya tsayawa cak_
_ba a sa turare a nono maigidanki na sa baki zai ji daci._
_barin maigidanki yayi wasa dasu kuma da tsotsarsu na sawa su ciko_
_ki kiyayi magunguna na bature da wanda basu da inganci akwai masu kyau amma ki duba ya karfinsu ya inganci su._
_kirjinki dukiyarkice kar garin gyaran gira a rasa ido._
_ki godewa Allah a yarda ya hallicceki duk yadda kike akwai wacce bata kai kiba._
*halittarki da kiketa korafi wata kuma shi take kwadayin ki nemi hanyoyin na halal don inganta kirjinki.*
*SHAWARA GA YAN'MATA KAN SAURIN KWANCIYAR NONO*
*kina budurwa kinaso kada nononki ya zube kafin aurenki ?*
*ki daina saka damanmun kaya kuma babu brez ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko ki rinka daga zani sama kina damesu daurin kirji*
*kuma sannan rashin shan kayan marmari da rashin saka brez suma suna kawo saurin zubewar nono.*
*GYARAN NONON AMARYA WAJAN KWANCIYA*
*gyaran nono a wajen kowacce mace kashi uku ne*
✥ _akwai nonon da ya kwanta akeso su tashi su tsaya"_
✥ _akwai kanana anaso su kara girma_
✥ _akwai kuma wanda girma sukayi da yawa anaso a rage su._
*kuma yanzu zamuyi bayani a kan tsayuwar da kumaAm girmansa*
*MENENE YAKESA NONO YA KWANTA ?*
➽ akwai yawan tsalle.
➽ akwai yawab kamasu.
✧ wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanciya.
✧ sai kuma shekaru 30 zuwa sama
*MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA ?*
✥ akwai halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanana.
✥ akwai kwanciya a kansu.
✥ akwai daurin kirji da zani
✥ akwai saka matsatsiyar rigarsa ( brezy )
*YAYA ZA'A GYARAN NONO KANANA ?*
*Idan nononki kanana ne kinaso suyi manya kamar yadda kikeso daidai kina iya yin wanna domin samun lafiya nonon ki.*
□ cukwui
□ garin alkama
□ aya
□ nonon saniya
□ madara
□ garin hulba
*cukwul wanda yawansa zai kai guda uku sai ki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama gwangwani daya sai ki dakasu zasu zama gari ki tankade.*
_ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nono saniya ki samu madara ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama kina sha kullum sau 1 sannan ki lura lokacin da zakiyi wanka
ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki kibari yayi sanyi sai ki wanke nonon dashi sannan kiyi wankan"
wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa itama duk.
*KWANCIYAR NONO*
*idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadanan kayan zasu tashi.*
✥ hulba
✥ ruwan dumi
*ki kwaba hulba da ruwan dumi wato garin hulba ya danyi kauri kar yayi ruwa sosai sai kin tabbatar kin gama abinda zakiyi*
kinzo kwanciya sai ki shafa ki kawo brezy damammiya ki saka da safe sai ki wanke da ruwan dumi shima matar aure duk da budurwa
amma idan kina da kiba sau da yawa nonon ki zai zama manya saboda kiba
*wannan hadin matar aure wanda tayi yaye zatayi*
sannan budurwa itama duk.
*KWANCIYAR NONO*
_idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai ki nemo wadanan kayan zasu tashi._
*GYARAN NONO*
.
*Nono (Breast) Yana daga cikin Ni'imar da Allah ya yiwa 'ya'ya mata domin su shayar da 'ya'yansu kuma Surarsu da kyawonsu ya kara bayyana.*
.
_Akwai tarin Abubuwa wayanda ke kwantar da Nonon 'ya'ya mata amma kafin mukai ga wannan bayanin ya kamata mu san ko (Breast din) kala nawa ne._
.
*Bincike Ya nuna Breast din mata ya kasu kashi 8 daga cikin kashi 8 bincike ya nuna kashi 3 ne basa faduwa kashi biyar su suka fi saurin faduwa saboda sunfi kashi na farko girma.*
.
_Idan Macce na kula da Breast dinta ko da yana cikin kashi 5 masu faduwa to wannan kular da take masa shi zai sanya ya ya cika cif-cif cif ba tare da an gane ya fadi ba._
.
*MEKE KAWO ZUBEWAR NONO?*
*Akwai Abubuwa masu yawan Gaske dake kawo Zubewar Breast zan kawo wasu in bar wasu, Daga Ciki akwai;*
.
1. Kwanciya Jicce.
2. Daurin Zane a Kirji.
3. Rashin cin abinci mai kyawo.
4. Rashin sanya Bra idan aka haihu.
5. Yawan Wasa dasu ba'a lokacin Jima'i ba. Dss.
.
*WANE MATAKI ZA'A DAUKA DON GUDUN ZUBEWARSU?*
*Da Farko yana da kyau a lokacin da Macce ta haihu ta rika sanya Brr tana kwanciya da ita.*
.
*Na Biyu a guji Daura Zane a Kirji musamman Idan ba ana sanye da Brr ba.*
.
*Daga karshe a guji Kwanciya a Jicce.*
.
*YA ZA'A GYARA WAYANDA SUKA KWANTA?*
_Hanya ta Farko A nemi Man Hulba Cokali 2 Man Si'itir Cokali 2 Man Ridi Cokali 2 a rika shan Cokali 2 Sau 3 A yini. Sannan a Hada Man Hulbar dana Si'Itir a Rika shafawa a jikin Breast din ayi haka na tsawon Sati 4 In shaa Allahu za'a ga mamaki da Iznin Allah._
*GYARA NONONKI DOMIN DAUKAR HANKALIN MAZA*
*TSAYUWARSU*
*ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka,da safe saiki wanke da ruw an dumii,zakisha mamaki*
*GIRMANSU*
_kisamu yis ,shima ki kwaba da ruwa mai dan dumi,saikin tabbatar kinyi kusan shiga wanka saiki shafa,akalla minti shabiyar ko goma saiki wanke._
*SU TSAYA SUYI LAUSHI*
*ki samu alkama ki wanketa,amma karki surfa saikin nikata,ki rinka sha da madara safe da dare*
*GYARASU SUYI KYAU*
shine hanya mafi sauki,ya kasance kullum kina shafa man hulba akai,koda wanka kka fito,manda zaki shafa a jikinki daban ,nonon kuma hulban,sannan kina shan man yansun,cokali daya kullum
*LAUSHI DA DADIN KAMASU*
kisamu garin hulba saiki saka cikin tafashashen,ruwa,saiki dauko tsumma ko towel,kina gasa nonon dashi,kina mammatsawa,inkika gama saiki,shafa musu man hulban
*BARI NABAKU SHAWARA*
kisa shape din nonon da brzia da zakina sakawa,saboda kowanne da irinsa,kuma karki sa matsatstsen riga babu brezia,yana mata nono,da kuma zama da daurin kirgi duk,sunada matala, kidena kwanciya akan nono ki dena yawan tsalle da duk abinda zaisa su wahala.
.
Abubuwan da ke haifar da raunin mazakuta
ReplyDelete1. Hawan Jini; Wannan jinya ce dake haifar da illoli ga lafiyar mutum daga ciki har da raunata da namiji.
2. Ciwon Siga; Hakanan shi ma wannan ciwo idan ba ai da gaske ba yana iya kashe mazakuta gaba daya.
3. Ciwon Sanyi; Ciwo ne da ake dauka yayin jima'i ko bayan gida maras tsafta, kuma yana shafar al'aura ne, saboda haka ya na iya raunata mutum kwarai da gaske.
4. Basir; Hakazalika wannan ciwo ba karamar illa ya ke yi wa maza ma'aurata ba.
5. Matsananciyar Damuwa; Matukar mutum na cikin irin wannan yanayi, akwai matukar wahala sha'awarsa ta motsa ballantana ya samu mikewar azzakari.
6. Shan Taba; Ta na haifar da matsalolin lafiya ga dan-adam daga ciki har da illata hanyoyin jini da sauran gabobi da ke da matukar tasiri wajen mikewar gaban mutum.
7. Shan Giya; Khamru uwar laifi, ta na kan gaba wajen illata lafiyar dan adam gami da kashe ma sa azzakari.
8. Rashin Isasshen Abinci Mai Gina Jiki; Abincin da mu ke ci na da kyakkyawar alaka da lafiyarmu, saboda haka rashin sa na nakasa lafiyar jikinmu har da sha'awa da karfin mazakuta.
9. Rashin Motsa Jiki; Ba shakka rashin motsa jiki kan iya illata mutum ta fuskar gamsar da iyali, wannan ya hada da rashin karfi da saurin kawowa.
10. Wasu Magunguna; Abin nufi anan shine wasu magungunan cutar da mutum ke sha ka iya haifar da raunin mazakuta, misali daga cikin magungunan da ake bai wa ma su hawan jini akwai ma su wannan illar.
11. Hadari; Idan hadari ya rutsa da mutum kuma ya shafi al'aura ko hanyoyin jima'i, kamar 'ya'yan maraina, azzakari, ko jijiyoyin da su ke da alaka da jima'i hakan kan haddasa rauni ga namiji.
13. Wasu Nau'ikan Abinci; Akwai wasu nau'ikan abinci da ke ragewa namiji sha'awa da kuzari yayin jima'i.
14. Shan Miyagun Kwayoyi; Shan miyagun kwayoyi ko kuma shan kwayoyin barkatai ba bisa ka'ida ba kamar yadda mu ka ambata a sama, ko da kuwa kwayoyin na magani ne.
15. Rashin Isasshen Barci; Ya na da matukar tasiri wajen ragewa namiji kuzari yayin saduwar aure, ya na da kyuu mtum ya samu isasshen barci a kullum, akalla awoyi 7-8.
16. Kallon Fina-finan Batsa; Masana sun gudanar da bincike na zamani kuma sun gano tare da tabbatar da gagarumar illar da hakan ke haifarwa maza musamman ta bangaren jima'i.
https://mynovels.com.ng/abubuwan-da-ke-haifar-da-raunin-mazakuta/