ZAITUSHSHAYI-AL'AKHDAR
*ZAITUSHSHAYI AL'AKHDAR*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Wannan oil yana magance matsaloli kamarhaka:
➡Gyara lafiyar fata idan anhadashi dakowane irin mai najiki.
➡Sadidan ne wajen kashe kurajen fuska ko najiki.
➡yana warkarda kurajen sanyi ko kurajen damana.
➡Anahadash daman shamfo dan gyara gyara dakashe amosani.
➡yana kashe radadi ko toshewarhanci idan akahadashi daruwan dumi akashaki hayakin.
➡Shafashi kafin akwanta yanahana kwari hawajikink.
➡Yawan shafash ahammata yanarage saurin fitar gashi,
➡Duk wasu kuraje dasuke dawuyar warkewa yana kashesu kuma yahanasu girma.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment