Posts

INGANTACCEN SABULU

Image
INGANTACCEN HADIN SABULU DON MAGANCE MATSALOLI IRI DABAN-DABAN ************************************************ Wannan wani hadin sabulu ne mai matukar amfani ga lafiya, sannan kuma kowa zai iya hadawa da kansa a gida in yana bukata.             YANDA ZA'A HADA SABULUN              ***************************** Asamu wadanan kayayyakin hadin kamar haka:- 1-Saiwar sanya 2-Ciyawar kaikayi koma kan mashekiya 3-Ganyen kainuwa 4-Ganyen magarya 5-Ganyen wuta-wuta 6-Sassaken tsamiya 7-Sassaken wurshi Adaka su atankade, sai Kuma anemi 8-Zuma Mai kyau sosai 9-Madara ta ruwa 10-Man Habbbatus-sauda 11-Man zaitun 12-Man gelo 13-Man ridi 14-Man Ambar 15-Sabulun wanka irin Wanda ka ke so Sai adaka sabulun azuba garin itatuwan aciki tare da mayuka da sauran kayayyakin akwaba, sai azuba awata roba ko kwaiba mai murfi, sai arika yin wanka da sabulun.                        AMFANIN...

ILLOLIN CIWON SANYI GA Y'AY'A MATA

Image
*MATA MASU FAMA DA SANYI,YADDA ZAKI MAGANCE SHI CIKIN SAUKI* 👙👙👙👙👙👙👙👙👙 Sanyin Mata sanyi ne wanda ke shafar baakin mahaifa,wani bangare na mahaifar ko mahaifar gabadayanta. Sanyi Yana da matukar illa,yakan iya janyo miki kansar bakin mahaifa ko ma yahanaki haihuwa Baki daya. Wannan matsalar dai amfi samunta ne a matanmu na Nan Africa. Bincike yanuna cewa sanyi shine Abu NAFARKO Wanda yake kawo Rashin haihuwa acikin al'ummarmu. *MATAN DA ZASU IYA KAMUWA DA DASHI* Matan da Kan iya kamuwa sunkunshi: 1.matan da basa kula da tsaftar jikinsu 2.matan dake saduwa da namiji sama da daya 3.wadanda ke saduwa da namijin da yake da abokan tarayya sama da daya. 4.Mace Yar kasa da shekara 25 datake yawan saduwa da Maza dayawa 5.Matar dake yawan wanke gabanta daga ciki da ruwa ko kayayyakin mata 6.Matar da take amfani da maganin kayyade iyali Wanda ake sakawa a cikin mahaifa(watoh iucd). 7.Matar da tataba fama da wannan ciwo ada.Duk wadannan matan kan iya kamuwa dashi. *YADDA ZAKI GANE KO...

INGANTACCEN MAGANIN TSAFI

Image
BUKHURUSSAB'A البخورالسبعة لإزالة السحر والعين *INGANTACCEN TIRAREN MAGANIN MIYAGUN ALJANU DA MUTANE* .......................................... *warware mugun sihiri *Bakaken aljanu *magance maita *kambun baka da ido da hassada. *yanawarware dukkan tsafi asami lfy. *tsayawar harkoki darashn ci gaba *Rashn son shiga jama'a ko kasa zuwa wajen nema. *Rashn jama'a musamman masu neman cigabank *yana taimakawa y'an kasuwa ma'aurata samari da y'anta akan harkokinsu. Ana tira jiki da gida da daki dayara dan samun kariya da warware manyan matsaloli. Atirara sau 2 arana tsawon sati 2. Zaku sameshi a  BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEALTH CARE ☎️08080678100

YADDA ZAKI GANE KINADA JUNA BIYU

Image
INGANTATTUN HANYOYIN GWAJIN DAUKAR CIKI A GIDA  GA MATA 🤰🤰🫃🏻🫃🏻🫃🏻🫃🏻🫃🏻🫃🏻🫃🏻 ************************************************ 1. Kina tashi dasafe kizuba cokali daya na suga akwano ko a wani mazubi sai kiyi fitsari aciki kijira har tsawon minti 5 biyar indai sugan bata narke ba to kinada ciki, in kuma ta narke ba kida ciki. 2. kisami Ma'u khal dasassafe kiyi fitsari acikinsa idan yayi duhu sosai to kinada juna biyu, inkuma bai yiba, to ba kida ciki. 3. Ki samu y'ay'an alkama day'ay'an sha'eer sai kowanne kiyi fitsari aciki ki ajjiye sai sunkwana biyu idan kika dauko kikaga alkamar takumbura to kinadauke da cikin y'amace idankuma sha'eerdin ne yakumbura to kinada cikin da namiji idankuma duk basuyi komaiba to bakida ciki. 4. Anakuma iya amfani da gishiri wajen gano akwai ciki ko babu amma bayan kwana biyar da rashin ganin al'ada sai adibi cokali daya na gishiri dasassafe ayi fitsari akansa idan kiga yayi kumfa kamar kinzuba coke to akwai c...

MAGUNGUNAN ALJANU DA SIHIRI DA MAITA

Image
*MAGUNGUNAN ALJANU DA LALATA SIHIRI*  📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚 1. Sabulun zaitun, sabulun habba, tafarnuwa, ganyen magarya da jan miski. A hada sabulan waje daya, sai a kirba tafarnuwa a zuba ma ta ruwa a matse, a zuba acikin sabulun da turaren a dinga wanka da shi. Yana gyara fata wacce Aljanu su ka bata sannan yana toshe hanyoyin da Aljani ke bi domin shiga jikin mutum. 2. Bakin magani, sanamakiy, garin sabara, da kuma garin rawaya kadan. Sai a tafasa da lemon tsami ko tsamiya, idan ya huce a dinga sha. Maganin kowacce laurara wacce Aljani ya saka a cikin jiki. 3. Ganyen kaba da kuma jema. A jika su a sabuwar tukunyar kasa a dinga sha. Yana maganin fitsarin kwance na manya da yara, yana maganin maita da Aljanu mazauna cikin gida. 4. Shuhurul jinni, du'a'ul jannnah da muhriqul jinni. A daka muhriqul jinnin a jika shi acikin turarukan, a dinga shafe jiki da shi. Yana maganin Aljani mai taurin naci, yana hana shi shiga jikin mutum. 5. Azfarul jinni da shajaratu Maryam. A jika su t...

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

Image
YADDA ZAMUY AMFANI DA FUREN TUMFAFIYA *************************** *DON KARA RUWAN MANIYYI* Asamu furen tumfafiya abusar da shi adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono ko Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DON MAGANIN MAYU* Asamu danyen furen tumfafiya guda bakwai arika taunawa ana cinyewa kullum har zuwa kwana bakwai. *DON MAGANIN LALATA SIHIRI*  Asamu furen tumfafiya da sassaken tsamiya da sassaken gamji adaka atankade arika ashan cokali daya acikin ruwa, azuba cokali daya acikin ruwan wanka ayi wanka da shi kullum har zuwa kwana bakwai. *DON KARA NI'IMA GA MATA* Asamu furen tumfafiya da sassaken marke da kaji-ji da kanumfari da kimba da masoro da citta adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono ko Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DON FARIN JINI* Asamu furen tumfafiya da ganyen gamji adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono sau biyu arana zuwa kwana bakwai. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 📞081624911...

AMFANIN ZAZAR GIWA

Image
CIYAWAR ZAZAR-GIWA Wannan itace ciyawar ZAZAR-GIWA tanada matukar amfani sosai. DON MAGANCEN MATSALAR SIHIRI asamu ciyawar ZAZAR-GIWA adaka atankade arika shan cokali daya acikin ruwan dumi sau biyu arana zuwa kwana bakwai. DON KARA KARFIN MAZA:- Asamu ciyawar ZAZAR-GIWA adaka arika turara gaba da ita sau biyu arana zuwa kwana bakwai. DON TSAIDA JINI :- Asamu ciyawar ZAZAR-GIWA adaka atankade abarbada a inda jini ke zuba.