MAGUNGUNAN ALJANU DA SIHIRI DA MAITA
*MAGUNGUNAN ALJANU DA LALATA SIHIRI*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
1. Sabulun zaitun, sabulun habba, tafarnuwa, ganyen magarya da jan miski. A hada sabulan waje daya, sai a kirba tafarnuwa a zuba ma ta ruwa a matse, a zuba acikin sabulun da turaren a dinga wanka da shi. Yana gyara fata wacce Aljanu su ka bata sannan yana toshe hanyoyin da Aljani ke bi domin shiga jikin mutum.
2. Bakin magani, sanamakiy, garin sabara, da kuma garin rawaya kadan. Sai a tafasa da lemon tsami ko tsamiya, idan ya huce a dinga sha. Maganin kowacce laurara wacce Aljani ya saka a cikin jiki.
3. Ganyen kaba da kuma jema. A jika su a sabuwar tukunyar kasa a dinga sha. Yana maganin fitsarin kwance na manya da yara, yana maganin maita da Aljanu mazauna cikin gida.
4. Shuhurul jinni, du'a'ul jannnah da muhriqul jinni. A daka muhriqul jinnin a jika shi acikin turarukan, a dinga shafe jiki da shi. Yana maganin Aljani mai taurin naci, yana hana shi shiga jikin mutum.
5. Azfarul jinni da shajaratu Maryam. A jika su tare a dinga sha. Magani ciwon ciki, matsalar nakuda, kwanciyar ciki da yawan bari. Tana bin Aljani duk inda ya shiga ajikin mutum ta fitar da shi cikin sauki da yaddar Allah.
6. Kanwa, gishiri da albasa. A hada su waje daya, a jika a cikin kwarya, a dinga sha. Yana magani cutar Aljani tare da karya sihiri cikin sauki.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment